M sadiq

M sadiq I by name mujahid sadiq msadeeq0043 on tiktok I'm in katsina unguwar alkali

10/06/2025

With Zancen Hikima – I just got recognised as one of their top fans!

30/05/2025

3 idiot

05/05/2025

Duk Wanda ya mu amalanci Allah

MORNING 🌄
29/04/2025

MORNING 🌄

Siffofin Ɗan Izalah1. Ko acikin mutane idan ka jawo ayah ko hadisi, sai ace ɗan izalah ne kai2. Idan ka Dingile wando, ɗ...
20/04/2025

Siffofin Ɗan Izalah

1. Ko acikin mutane idan ka jawo ayah ko hadisi, sai ace ɗan izalah ne kai

2. Idan ka Dingile wando, ɗan izalah

3. Idan kabar gemu, ɗan izalah

4. Idan kana faɗan gaskiya acikin mutane, sai ace wai shi ɗan izalah ne

5. Idan baka gulma, munafurci, ko zagin mutane sai kaji ance ɗan izalah ne

6. Idan kayi sallah mai kyau, acikin masallaci sai ace ɗan izalah ne

7. Idan kayi karatun alƙur’ani da tajwidi, sai ace ɗan izalah ne

8. Idan kace ayi adalci, sai ace ɗan izalah ne

9. Idan lokacin sallah yayi sai aka ganka kana hanzari zuwa masallaci, sai ace ɗan izalah ne shi 😂

Duk wani abun alkhairi idan kayi sai ace ɗan IZALAH ne kai. To madallah da wannan ƙungiyar da’awar addinin muslunci ta IZALAH

Tabbas IZALAH alkhairi ce 💪

20/04/2025

Tsira da amincin Allah su tabbata ga wanda zaiyi ceton bayi ranar Alqiyama Annabi Muhammad s.a.w

18/04/2025

Allah Ya Farantawa Duk Zuciyar Dake Dauke D Ƙaunar Annabi Muhammad S.A.W 🤲

18/04/2025

Sun canza Addinin Allah zuwa son zuciyarsu da Bidi'a harma da shir-ka da ka-firci

Duk abinda Annabi ya zo da shi sai da s**a yi fata-fata dashi s**a kawo nasu ra'ayin musamman a bangaren Tauhidi da sauransu

Ina mai muku rantsuwa da Allah wanda shine Ubangijin kowa duk wanda ya bi waɗannan mutanen to ya sani ba addinin Allah da Manzonsa ya bi ba kuma ya canza abinda Annabinmu ya zo mana dashi daga Tauhidi zuwa shir-ka da Bidi'a

Ya Allah muna godiya gareka bisa ni'imar musulunci tareda sunnar Ma'aikinka (Sallallahu alaihi Wasallam)

M sadiq

18/04/2025

Abu ne mai matukar wahala sosai ka samu mai amsa suna Zakiru yana da cikakken lafiya
Mafiya yawansu sai sun haukace sai a fara kiransu da zakirai

Zikiri abu ne mai kyau amma tabbas zikirin da yan Ɗariku suke yi da sunan ambaton Allah basa yinsa yadda Allah da Manzonsa s**a ce ayi

Allah shiryeku yasa ku gane!

17/04/2025

Allah ya umarci yin salati ga Annabi Muhammad (SAW) a cikin Suratul Ahzab, aya ta 56, inda yace:

"Lalle ne Allah da mala'ikunsa suna yi wa Annabi salati. Yā ku waɗanda s**a yi imāni! Ku yi masa salati, kuma ku gaishe shi da gaisuwa ta girmamawa."
(Suratul Ahzab 33:56)

Salatin Allah: Rahama da yabi ga Annabi a wurin mala'iku.

Salatin mala'iku: Neman gafara da yabi ga Annabi.

Salatinmu: Yin addu’a da yabo ga Annabi (SAW).

Salatin da yafi inganci shine Salatin Ibrahimiyya, wanda ake karantawa a cikin salloli bayan at-tahiyyat. Ga lafazinsa:

"Allahumma salli ala Muhammadin wa 'ala aali Muhammadin, k**a sallayta ala Ibrahima wa 'ala aali Ibrahima, innaka Hamidum Majid.
Allahumma barik ala Muhammadin wa 'ala aali Muhammadin, k**a barakta ala Ibrahima wa 'ala aali Ibrahima, innaka Hamidum Majid."

Hadisi mai ƙarfi ya tabbata daga Annabi (SAW) cewa shi ne salatin da Sahabbai s**a tambaye shi, ya kuma amsa da wannan lafazi.

Ana yawan karantawa cikin salla, wato ibada mafi girma.

Manyan malamai k**ar Imam Nawawi da Ibn Hajar sun fi son shi.

Banuga salati fatee bah kuma ba xamuyi bah

Address

Unguwar Alkhali Quarters
Katsina
MSADIQ

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when M sadiq posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share