14/01/2025
WASA DA AL'AURA, ISTIMNA'I (MA********ON) ZINNAR HANNU DA MAGANINSA
Indai kasan ka taɓa yin wasa da (AZZAKARINKA)👋 wato ISTIMNA'I ko ma********on, koda ka kai shekaru da dama da dainawa, to lallai ka karanta wannan post ɗin.
بسم اللہ الرحمن الرحیم۔ الصلاة والصلام علی النبی الکریم
السلام علیکم و رحمة اللہ م برکاتہ
💥Istimna'i ko Ma********on aturance shine: Wasa
da al'aura, har a samu fitar maniyyi. Wannan yana nufin yin amfani da tafin hannu ko ɗanyatsa da nufin samun gamsuwar jima'i. Wasa da Al’aura ga maza, s**an yi amfani da Sabulu ko Mai ko wani abu mai yauƙi da santsi ta hanyar mulmula Azzakarinsu har su biya bukatar su. Amma mata, suna amfani da yatsa ko kyandir ko wani abunda za su tura cikin gabansu, har su biya bukatar su.
Yin wannan ɗabi'a yana gadar da tarin matsaloli ga rayuwar mutum, tayanda yake kassara jijiyoyin
gaban namiji kai harma da ƘWAƘWALWA. Koda kayi shekaru da dainawa waɗannan matsaloli sai sun riskeka.
CUTUTTUKAN DA ISTIMNA'I KE HAIFARWA:
Bincike ya tabbatar da cewa; istimna'i yana haifar da matsaloli ga lafiya ɗan Adam k**ar haka:
1.Yana haifar da matsanancin ciwon ciki ko mara ga maza da mata.
2.Yana kumbura mataina
3. Yana shafar lafiyar jijiyoyin da suke da alaqa da fitar maniyyi.
4. Yana sa jin zafin fitar fitsari.
5. Yana rage qarfin namiji da mace wajan saduwa.
6.Yana sa kankancewar gaba.
7.Yana sa saurin fitar maniyyi.
8. Yana sa tsinkewar maniyyi.
9. Yana haddasa ciwan daji.
10. Yana jawo aljanu.
11. Yana kawo ciwon ƙashin baya.
12. Yana hana haihuwa.
13. Yana kawo qurajen gaba masu wuyar magani.
14. Yana rage kaifin kwakwalwa.
15. Yana rage kaifin gani.
16, Yana sa karkarwar jiki.
17. Yana sa rashin nutsuwa da kuncin zuciya.
18. Yana kawo ƙaramar hauka da bukatar kadaici.
19. Yana sa yawan mantuwa.
20. Yana bude farjin mace. Dadai sauransu.
Yawanci waɗannan matsaloli basa bayyana sai bayan mutum yayi aure, Wani kuma yanama cikin yin istimina’i din, wanima sai yayi shekaru da dainawa, sannan wasu daga cikin waɗannan matsalolin zasu fara bayyana.m
Munada ingantace kuma Sahihin maganin Istimina’i daza asha a warke daga matsalolin da ya haifar
Muna katsina state
Muna aekawa akowane jiha a Nigeria
Call or wassaap
08068962793
08122754698
LIKE AND SHARE TO OTHER PLEASE 🙏