27/06/2025
Ga Cikakken Bayani A Kan Copyright ©️
1: Menene Matsalar Copyright?
Matsalar Copyright Na Nufin Yin Amfani Da Abu Da Wani Ya Ƙirƙira Ba Tare Da Izini Ba, K**ar Rubutu, Hoto, Bidiyo, Waka, Zane, Da Sauransu — Waɗanda Duk Ke Ƙarƙashin Haƙƙin Mallaka (Copyright). Yin Amfani Ba Bisa Ƙa'ida Ba Yana Iya Kai Ka Ga Wasu Matsaloli Da Bazakaji Dadinsu Ba
⚠️ Illolin Dazaka Iya Fuskanta A Goge Post Ɗinka Daga Facebook, Youtube, Instagram, Da Sauransu
A Ƙuntata Ko A Rufe Asusunka
A Maka Ka A Kotun Shari’a, Kuma A Nemi Ka Biya Kuɗin Diyya (Compensation)
Rashin Mutunci Ko Yarda Daga Masu Kallo/followers Idan Aka K**a Ka Da Satar Content
Misalan Abubuwan Da Ke Haddasa Matsalar Copyright:
Yin Re-upload Na Waka Ko Bidiyo Da Ba Naka Ba
Amfani Da Hoton Wani Ba Tare Da Izini Ba
Kwafin Rubutun Wani Ka Saka K**ar Naka
Amfani Da Logo Ko Sunan Kasuwanci Da Wani Ya Riga Ya Yi Rajista
2: Shawara Akan Yadda Zan Kiyaye Copyright
Ga Hanyoyi Masu Amfani Da Za Ka Kiyaye Kanka Daga Matsalar Copyright:
✅ 1. Ka Ƙirƙira Naka Abubuwa (Original Content):
Ka Rubuta Naka Kalmomi, Waka, Ko Bayanai
Ka Ɗauki Naka Hoto Ko Ka Zana Naka Zane
✅ 2. Ka Nemi Izini Kafin Amfani Da Kayan Wani:
Idan Ka Ga Abu Mai Kyau, Tuntuɓi Mai Shi (Ko Page) Ka Nemi Damar Amfani Da Shi
✅ 3. Ka Yi Amfani Da “free To Use” Materials:
Akwai Shafuka K**ar:
Pexels.com – Don Hotuna & Bidiyo
Pixabay.com
Freepik.com – Don Zane-zane
Wadannan Suna Ba Da Kayan Da Ba Sa Da Matsala Ta Copyright
✅ 4. Ka Bada Girmamawa (Credit) Idan Ya Dace:
Idan Kana Amfani Da Kayan Da Aka Ba Izinin Amfani Da Su, Rubuta:
"Photo By [sunan Mai Shi]
✅ 5. Ka Karanta “terms Of Use” Na Dandalin Da Kake Amfani Da Shi:
Duk Dandalin K**ar Facebook, Youtube, Tiktok Suna Da Dokoki Akan Copyright. Ka San Su Domin Ka Kiyaye Kanka.
🔐 Kammalawa:
Copyright Ba Don Hana Amfani Da Wannan Content Din Bane, Aa Saboda Kare Haƙƙin Masu Ƙirƙirar Kagansu Ne Idan Ka Kiyaye Waɗannan Shawarar, Za Ka Iya Amfani Da Internet Da Kwanciyar Hankali — Ba Tare Da F