
12/09/2024
WANNAN HOTON KADAI YA ISHEKA WA'AZI π°ππ°
Wannan yana daga cikin masu shagunan dake cike da ruwa
Dayawa daga ciki sai sun fita suke samun abunda zasu kaima iyali
Amma yau gashi tsawon kwanaki babu shago babu kasuwa
Kasani komi ka tara rana daya Allah na iya karbe abunsa, lokaci guda daya Allah na iya canja komai
Kadaina fariya da wani kawa ko wata dukiya wacce rana daya Allah na iya canja komai na Rayuwar ka
Allah ya Kara tsaremu da tsarewar sa
Ya kiyayemu da kiyayewar sa