Medical diagnosis

Medical diagnosis Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Medical diagnosis, Medical and health, Kanti near general hospital, Kazura.

Ba lalatacciyar Doya bace, kafafun wata baiwar Allah ne s**a zamo haka, abinda muke kira da Gangrene wato sakamakon jini...
13/12/2025

Ba lalatacciyar Doya bace, kafafun wata baiwar Allah ne s**a zamo haka, abinda muke kira da Gangrene wato sakamakon jini da baya tsirgawa kafafun sun lalace, sun motse har sun fara bushewa da tamuqewa... Alhalin kuma tana da rai. Batun azaba da rashin bacci wannan kam ba'a magana.

Ɗan ƙaramin ƙurji na hana mutum sukuni ballantana ƙafafu sun ruɓe a jikinka.

Kunsan dalili? Ciwon sugar! Chronic diabetic, ba'a kiyaye magani, ba'a kiyaye abinda ake ci, kurum ta saki jiki saboda a lokacin ba'a jin ciwon komi, yanzu milyan 1 da rabi ma bazata cire wadannan kafafun tare da jinya ba.

Don Allah kuba yan uwanku masu ciwon sugar tare da hawan jini sharwarar su rika kiyaye magani. Ku taimaki mahaifan nan naku da magunguna. A tabbatar ana kiyayewa don kar aqare ahaka.

Wannan za ai mata Below knee Amputation, idan bayan yankewar aka ga tsokokin kusa da guiwar ma basu da inganci to za'a cire guiwoyin suma wato above knees amputation.

Allah ka tsaremu sharrin wannan larurar, duk wanda yasan ya shekara 22 a duniya to ya sani zai iya haduwa da wannan larurar a koda yaushe. Ake kiyaye lokutan cin abinci akuma rika motsa jiki, koda ƙiba ko babu it doesn't matter, dole ake motsa jiki.

Sannan ake zuwa ana checkup na Hawan jini da gwajin sugar basa wuce ₦1,500 gara kasan matsayinka

KU DENA SIYAN NAMAN IDAN ĶUDA BASU BI. Wasu mahauta suna amfani da wani chemical me suna ‘Vamalin’ wani sinadari ne ake ...
12/12/2025

KU DENA SIYAN NAMAN IDAN ĶUDA BASU BI.

Wasu mahauta suna amfani da wani chemical me suna ‘Vamalin’ wani sinadari ne ake amfani dashi wajen ajiye gawa(matattu).
Wasu saboda rashin imani suke amfani dashi wajen adana nama domin kar ya lalace, ko kuma don korar ķudaje kuma su fito dashi su siyar wa mutane.

Wannan matsala ta fara yawaita cikin mutane kuma ya kamata mu wayar da kan jama’a don su kiyaye.

Matar abokin aikin mu ta rasu, da aka gwada jininta sai ya nuna akwai wannan sinadarin Vamalin a cikin jinin ta dan haka mu kiyaye.

Yanda zaka gane an saka sinadarin Vamalin a nama shine zaka ga ķudaje basu bin naman kwata kwata, to da zaran kaga wannan to akwai sinadarin Vamalin.
Idan mutum yaci wannan sinadarin na Vamalin yana tafiya Hantar sa yayi raga raga da hanta sai dai kaji ana Man Rabbuka.

Akwai kuma wa’andazakaga sun killace gurin yadda ķuda ma bazai iya shiga.

Duk Wanda yaga wannan post din wahala akansa yayi sharing dan ba komi ne zamu tsaya sai gwamnati tayi mana ba.

18/08/2023
Who has a problem like this try to meet me.
20/04/2023

Who has a problem like this try to meet me.

Address

Kanti Near General Hospital
Kazura

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Medical diagnosis posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram