Hanafari Health Tips

Hanafari Health Tips Hanafari Health Tips
yana kawo muku cikakkun bayanai kan lafiyar jiki da magungunan gargajiya cikin harshen Hausa

‎Gaceccen masara na daga cikin abincin da kusan kowa ke ci, musamman a ƙasashenmu. masara abinci ne mai ɗauke da sinadar...
01/12/2025

‎Gaceccen masara na daga cikin abincin da kusan kowa ke ci,
musamman a ƙasashenmu. masara abinci ne mai ɗauke da sinadarai masu gagarumar fa’ida ga lafiyar ɗan adam. Wannan rubutu zai yi maka cikakken bayani kan amfanin gaceccen masara a jiki.... domin samun cikakken bayani Duba 👉 c.o.m.m.e.n.t

YADDA ZA KA KORE TSAKA DAGA cikin GIDAN KA HANYOYI 7 MASU SAUKI ba tare da matsala ba ‎Domin samun cikakken bayani ‎Duba...
30/11/2025

YADDA ZA KA KORE TSAKA DAGA cikin GIDAN KA HANYOYI 7 MASU SAUKI ba tare da matsala ba
‎Domin samun cikakken bayani
‎Duba 👉 c.om.m.e.n.t 👇
‎📝 Sani Adamu


‎Ciwon hakori na daga cikin matsalolin lafiya da ke sa mutum rashin natsuwa, rashin barci, da yawan ciwo. Sau da yawa an...
30/11/2025

‎Ciwon hakori na daga cikin matsalolin lafiya da ke sa mutum rashin natsuwa, rashin barci, da yawan ciwo. Sau da yawa ana samun ciwon ne saboda rami, bacteria, ko kumburin gums.
‎Amma akwai maganin gargajiya mai sauƙi wanda aka tabbatar yana rage ciwo cikin gaggawa da ganyen gwaiba.

Duba 👉 c.o.m.m.e.n.t 👇




Ciwon sanyi (UTI – Urinary Tract Infection) cuta ce da ke k**a hanyar fitsari wato bladder, kidney, urethra da ureters. ...
30/11/2025

Ciwon sanyi (UTI – Urinary Tract Infection) cuta ce da ke k**a hanyar fitsari wato bladder, kidney, urethra da ureters. Mafi yawan masu kamuwa da ita mata ne, amma maza ma suna iya kamuwa.

Munyi nasar Kawo muku ilimin yadda ake haɗa maganin ta cikin sauki
Duba 👉 c.o.m.m.e.n.t 👇

Inda kasan amfanin shayin albasa. Irin tarin albarkar da ke tattare da shi . Da kullum sai ka shaCikakken bayani ya 👉 c....
30/11/2025

Inda kasan amfanin shayin albasa. Irin tarin albarkar da ke tattare da shi . Da kullum sai ka sha
Cikakken bayani ya 👉 c.o.m.m.e.n.t 👇

Hoto daga 👉 Youssef Youssef / facebook

Idan kana fama da ciwon ido kowane iri to wannan posting din naka ne idan ka karanta shi daidai to da izinin Allah buƙat...
30/11/2025

Idan kana fama da ciwon ido kowane iri to wannan posting din naka ne idan ka karanta shi daidai to da izinin Allah buƙatarka zata biya da izinin Allah duba 👉 c.o.m.m.e.n.t 👇

Mutane da yawa basu san albarkar da Allah yayi acikin gashin masara ba. shi yasa suke zubar da shi. Amma daga yau ina ky...
29/11/2025

Mutane da yawa basu san albarkar da Allah yayi acikin gashin masara ba.
shi yasa suke zubar da shi. Amma daga yau ina kyautata zato idan ka karanta wannan posting din bazaka ƙara zubar da shi ba, da izinin Allah
Domin samun cikakken bayani duba
👇
C.o.m.m.e.n.t. s.e.c.t.i.o.n

Amfanin Shan Ruwan Zafi Da Safe – Sirrin  da Yawancin Mutane Basu Sani Ba‎‎Shan ruwan zafi da safe yana daga cikin tsofa...
29/11/2025

Amfanin Shan Ruwan Zafi Da Safe – Sirrin da Yawancin Mutane Basu Sani Ba

‎Shan ruwan zafi da safe yana daga cikin tsofaffin dabarun lafiya da ake amfani da shi a kasashe da dama. Yana da fa’idodi masu yawa ga jiki, kuma masana sun tabbatar da amfaninsa idan aka rika yi kullum.

Domin samun cikakken bayani duba c.o.m.m.e.n.t 👇




Address

Lafia Beriberi
950101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hanafari Health Tips posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram