Salaam Islamic Da'awa and Learning Centre

Salaam  Islamic Da'awa and Learning Centre We only give islamically and practiced accepted medication while Allah helps to cure.

17/10/2025

Big shout-out to my newest top fans! Khadeeja Musa Chindo

22/09/2025
12/08/2025

ASLM, KADA A MANTA MUNA IYA TURA MAGANIN MU ZUWA DUK INDA KAKE

CANDIDA INFECTION KO CANDIDIASIS INFECTION Wannan Wani Kalar ciwon INFECTION wato Sanyi ne wanda yake k**a yawan Mutane ...
03/07/2025

CANDIDA INFECTION KO CANDIDIASIS INFECTION

Wannan Wani Kalar ciwon INFECTION wato Sanyi ne wanda yake k**a yawan Mutane amma basusan menene yake damunsu ba.
"Yayan Bacteria ne da suke shiga cikin jikinmu ta hanyar ruwa ko Abincin da mukeci ko kuma Mu'mullah da masu wannan cuta.

Yana daga Alamominsa

1. Kurajen cikin baki ko gefen Bakin
2. Fashewa lebe ko Tsagewar Harshe.
3. Rashin Samun Dandanon Abinci
4. Ciwon Makoshi wato Makogwaro.

LALLAI WANNAN CUTAR ta INFECTION tana zama acikin Jikinmu ne kuma ciwon yana boyewa sai ya rika Bayyana Lokaci bayan Lokaci Ma'ana bayan ya Tafi saiya dawo.

Ana daukar wannan ciwon ga wanda ake Mu'amullah dashi ta Zamantakewa Misali miji da mata ko Saurayi da Budurwa.

Sau tari Duk Wacce zaga ganta da CANDIDA INFECTION yawanci tana dauke da YEAST INFECTION wanda yake hana Haihuwa ko daukar ciki ko kuma Rashin jin dadin Saduwar Aure.

MAZA DA MATA SUNA FAMA DA WANNAN CUTA
Yana da kyau mu kula sosai akan wannan ciwon da zarab Munga Alamominsu.

AKWAI ALFANU SOSAI
29/06/2025

AKWAI ALFANU SOSAI

29/06/2025

ALLAH KA ALBARKACI ZURI'ARMU

29/06/2025

ALLAH YA BAMU DAMUNA MAI ALBARKA

23/06/2025

ASLM ALKM,
'DIGITAL WORLD'
KAMAR YADDA NA SANAR A BAYA DA YARDAR ALLAH NA SAMAR DA LINK NA SAMUN DUKKANNIN KARATUTTUKA DA MU KE YI, ASHIGA WANNAN LINK DOMIN DOWNLOADING DA COMMENT👇👇👇

14/06/2025

FARKON KARATUN LITTAFIN ALHADYUN-NABAWI FI TARBIYYATUL AULAD

Address

Gomari
Maiduguri

Telephone

+2348038373307

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Salaam Islamic Da'awa and Learning Centre posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Salaam Islamic Da'awa and Learning Centre:

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram