Arewa Mufarka

Arewa Mufarka Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Arewa Mufarka, AIDS Resource Center, MaiduguriHQ, Maiduguri.

14/04/2025

YAYA BATUN AREWA ZAMUCI GABA DA GOGORMARYA KO YAYANE

Barka da yanmaci yen.Arewa Mufarka mutanen kananan Hukomomin konduga Mafa Dikwa dake garin garin Borno State suna mai nu...
25/08/2024

Barka da yanmaci yen.Arewa Mufarka mutanen kananan Hukomomin konduga Mafa Dikwa dake garin garin Borno State

suna mai nuna matukar bakkin cikinsu kan wannan mai wakiltan'su mai suna Ibrahim Abuna shakaransa Biyar Akan karagan mulki Baitaba musu komai ba Sunnuna Basasunshi

yen Arewa me shwaranku

18/12/2023

FOLLOWING AREWA NAKA

KIN IYA KUNU ? 'Yan sandan Kano sun k**a wani matashi da ya yi lafazin ga wata mataRundunar 'yan sandan jihar Kano ta  c...
18/12/2023

KIN IYA KUNU ?
'Yan sandan Kano sun k**a wani matashi da ya yi lafazin ga wata mata

Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta ce jami'anta suna tsare da wani matashi da ya fusata wata budurwa da kalaman cewa; "kin iya kunu"

Lamarin da har ta kai ga lafazin ya fusata ta mika wa 'yan sanda korafin domin su shiga tsakani. Kamar yadda jaridar DCL ta rawaito.

Gwamnonin Arewacin Nijeriya sun ba da gudunmuwar kudi Naira milyan 180 ga mutanen kauyen Tudun Biri a jihar Kaduna
16/12/2023

Gwamnonin Arewacin Nijeriya sun ba da gudunmuwar kudi Naira milyan 180 ga mutanen kauyen Tudun Biri a jihar Kaduna

HOTUNA: Yanzu haka Gwamnonin Arewa suna gudanar da wani ƙwarya-ƙwaryan taro a Jihar KadunaMecece shawarar ku garesu?
15/12/2023

HOTUNA: Yanzu haka Gwamnonin Arewa suna gudanar da wani ƙwarya-ƙwaryan taro a Jihar Kaduna

Mecece shawarar ku garesu?

TIRƘASHI: Ana bin kowane ɗan Najeriya bashin Naira 400,000, a yanzu haka, k**ar yadda bincike ya nuna. Yaushe zaka biya ...
15/12/2023

TIRƘASHI: Ana bin kowane ɗan Najeriya bashin Naira 400,000, a yanzu haka, k**ar yadda bincike ya nuna. Yaushe zaka biya naka bashin ?

INA MATASA MASU KISHIN AREWAALLAH YASA AREWA YAFI KARFIN MAGAUTA
14/12/2023

INA MATASA MASU KISHIN AREWA
ALLAH YASA AREWA YAFI KARFIN MAGAUTA

14/12/2023

Arewa Muna jida kyau kuwa

Labarin Yadda Wani Dan Nijeriya Ya Zabi Yin Rayuwa A Gidan Yarin Kasar Dubai Maimakon Ya Dawo Gida NijeriyaDaga Fauziyya...
13/12/2023

Labarin Yadda Wani Dan Nijeriya Ya Zabi Yin Rayuwa A Gidan Yarin Kasar Dubai Maimakon Ya Dawo Gida Nijeriya

Daga Fauziyya D. Sulaiman

Wani dan Nijeriya ne ya raka ubangidansa kasar Dubai siyayya da bisar sati biyu, bayan sun gama aka fara shirin dawowa, daman kullum ogansa yana tunasar da shi saura kwana kaza mu koma hankalinsa yana tashi, lokacin da ya rage saura kwana uku tafiyarsu kasa bacci ya yi saboda bakin cikii, ya ce da Ogansa, don Allah oga babu yadda zaba yi a barnni a garin nan ko dako na ci gaba da yi? Ogansa ya ce ai babu yadda za a yi kaci gaba da zama kasar nan babu bisa dole mu tafi.

Bawan Allah nan ya lallaba ya samu wani ya tambaye shi don Allah ta yaya zai ci gaba da zama a kasar ba bisa, sai mutumin ya ce masa sai dai idan laifi ya yi a saka shi a gidan yari, bawan Allah nan yana matsawa ya hango wata Balarabiya, ya tambaya 'yar kasa ce aka ce masa eh, ya tafi a sukwane ya kwarfe ta ya kwada mata mari, nan da nan 'yan sanda s**a yi kansa s**a yi ram da shi sai kotu.

Karshe dai a gidan yari s**a hadu da ubangidan yana masa fadan me ya sa ya yi wannan abun? Ya ce don ya ci gaba da zama a Dubai, don wallahi gidan yarin kasar Dubai ta fi masa rayuwar da ya ke a Nijeriya daman bashi da kowa, shida Nijeriya sai bayan shekaru shida.

Oh ni lalacewar kasar nan har ta kai haka ashe?🤣🤣🤣

12/12/2023

Arewa Yaya muka kwana da kishinta ko.

Address

MaiduguriHQ
Maiduguri

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa Mufarka posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram