IHSAN Alternative traditional medicine center

IHSAN Alternative traditional medicine center Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from IHSAN Alternative traditional medicine center, Medical and health, Maiduguri.

11/07/2024

MAGANCE KANSAR NONO(DA GANYEN GWAIBA)

Assalamu Alaikum Warahmatullah wabarakatuhu,yan uwa na barkan mu da dare ina fatan mun cikin koshin lafiya.

A yau kamar yadda a kwana biyu muke kawo bayanin mu akan fa'idoji na magani daga tsirrai namu na gida,to yau ma cikin yardar Allah ga wata fa'ida ga yan uwan mu mata akan matsalar kansar nono.

ABINDA ZAA NEMA

1. Ganyen gwaiba
2. Ruwa

YADDA ZAA HADA

Da farko zaa samu ganyen gwaiba guda 3 ruwa litre 1 sai a tafasa ganyen da ruwan bayan ya wuce sai a kasa gida 3 a sha sau 3 a rana,safe yamma dare.

Kuma idan yyai kurji ko kumburi ana samun ganyen gwaiba bushasshe sai a dake shi a kwaɓa da ruwa a rika sakawa a wajen,kuma mace zata iya shan wannan don rigakafi amma na tsawon kwana 3,mai fama da Matsalar kansar kuma sati biyu.

Wallahu a'alamu

Abin sadaqa ayiwa Annabi sallallahu Alaihi wasallam Salati,kuma a taya ni d addu'a.

Don karin bayani 08063436939 call ko whatspp.

LIKE AND SHARE.

08/07/2024

MAGANIN RAUNIN MAZAKUTA.

Insha Allah wannan fa'ida tana aiki ga masu Matsalar raunin Mazakuta kai har wadan da s**a gaji haka, insha Allah indi s**ayi amfani da wannan fa'ida tsawon wani lakaci zasu yi mamaki cikin yardar Allah.

ABINDA ZAA NEMA.

1. KWAN KAZAR GIDA(KWAI)
2. GARIN HABBATUSSAUDA

YADDA ZAA HADA.

Za samu kwan kazar hausa(kazar gida) guda bakwai(7) sai garin habbatussauda chokali 1 a hada a ƙada sosai a soya da man zaitun,amma idan anci yau gobe baza a ci ba,ayi kamar sati 2 insha Allah zaa ga canji sosai cikin yardar Allah.

08063436939

Abin sadaqa ayiwa Annabi sallallahu Alaihi wasallam Salati.

LIKE AND SHARE.

08/07/2024

ALAMOMIN CUTAR KANZAMAU NA FARKO FARKO(HIV)

1. Zazzabi da yaki ci yaki cinyewa; idan ana jin hakan har makonni bayan shan magani, a je ayi tes na cutar kanjamau.

2. Ciwon makoshi, wanda ake kira sore throat, idan ya hadu da sauran alamu, a binciki lafiya.

3. Kurarraji a fata.

4. Gumin dare bayan mutum na cikin ni'ima

5. Kaluluwa.

6. Yawan ciwon jiki da gabobi.

7. Gajiya da raki, bayan ba'a yi aikin komai ba.

8. Barkewar zawo.

9. Yawan ciwon kai, maras dalili

10. Amai ko tashin zuciya.

Allah ya kare mu baki daya.
Tell no 08063436939. 08056954092

Address

Maiduguri

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when IHSAN Alternative traditional medicine center posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram