FUAD ISLAMIC MEDICINE MISAU

FUAD ISLAMIC MEDICINE MISAU WANNAN SHAFIN ZAI RINKA KAWO MUKU MAGUNGUNAN MUSULUNCI BISA KOYARWAR MANZON ALLAH SALLALLAHU ALAIHI WA SALLAM BISA FAHIMTAR MAGABATA NA KWARAI INSHA ALLAH.

WANNAN PAGE DIN ZAI RINKA KAWO MUKU, BAYANAI AKAN MAGUNGUNAN MUSULUNCI MASU INGANCI WADANDA S**A TABBATA A SUNNAH BISA FAHIMTAR MAGABATA NA KWARAI INSHA ALLAH! DON KARIN BAYANI ZA A IYA TUNTUBAR MU DA INBOX KO TA LAYIN WAYAR MU INSHA ALLAHU. MUN GODE. ALLAH YA MANA DA CE.

BRAIN BOOSTER0903156213208067676223
09/06/2025

BRAIN BOOSTER

09031562132

08067676223

Maganin SIHIRI, MAITA, ALJANU.Ku tuntuɓe mu akan lambobin kamar haka:0903 156 2132 Ko08067676223
09/06/2025

Maganin SIHIRI, MAITA, ALJANU.

Ku tuntuɓe mu akan lambobin kamar haka:

0903 156 2132
Ko
08067676223

AMFANIN GWANDAR JEJI.Gwandar jeji tana da matuƙar amfani a fannin lafiya.Ga wasu daga cikin amfanin gwandar jeji:1. Inga...
25/01/2025

AMFANIN GWANDAR JEJI.

Gwandar jeji tana da matuƙar amfani a fannin lafiya.

Ga wasu daga cikin amfanin gwandar jeji:

1. Inganta narkewar abinci

Gwandar jeji tana ɗauke da sinadarai masu taimakawa wajen narkewar abinci da rage kumburi a cikin hanji. Wannan yana taimakawa wajen magance matsalar gudawa ko zafin ciki.

2. Ƙarin jini

Ana amfani da ruwan gwandar jeji wajen ƙara yawan jini a jiki, musamman ga masu fama da rashin isasshen jini (anaemia).

3. Maganin ciwon mara

Mata suna amfani da ita wajen rage zafin ciwon mara da ke faruwa yayin al’ada.

4. Magance ciwon huhu

Ana amfani da ganyen gwandar jeji wajen magance matsalolin da s**a shafi numfashi kamar mura da tari.

5. Maganin cututtukan fata

Ganyenta ko garinta yana taimakawa wajen warkar da ƙuraje, ciwon fatar kai, da sauran matsalolin fata.

6. Rage ciwon kai

Ana shan ruwan itaciyar gwandar jeji domin rage ciwon kai mai tsanani.

7. Taimakon rigakafin cuta

Gwandar jeji tana ɗauke da sinadarai masu ƙarfafa garkuwar jiki, wanda ke taimakawa wajen kare jiki daga kamuwa da cututtuka.

8. Maganin rashin haihuwa

A wasu al’ummomi, ana amfani da gwandar jeji wajen magance matsalolin rashin haihuwa ga maza da mata.

9. Maganin zazzabin cizon sauro

Ana amfani da ruwan ganyenta domin rage zazzabin cizon sauro da kuma zazzabin maleriya.

Nazari da bincike:

FUAD ISLAMIC MEDICINE MISAU

+2348067676223
0903 156 2132

27/12/2024

Mutanen Potiskum

Assalamu alaikum

18/12/2024

MAGANIN CUTAR FIBROID

FUAD ISLAMIC MEDICINE MISAU

0903 156 2132

14/09/2024
13/06/2024

MAGANIN DA ZA A YI AMFANI DA SHI WA KANGARARREN YARO KO YARINYA

FUAD ISLAMIC MEDICINE MISAU

0903 156 2132

28/04/2024

MAGANIN CIWON BAYA

Fuad Islamic Herbal Medicine Misau

09031562132

26/04/2024

MAGUNGUNA A MUSULUNCI.

BAYANI KAN CIWON IDO, ƘAIƘAYIN IDO DA SAURANSU.

*SHIN KO KUN SAN*1_  Idanuwanku suna kallon duniya ne a kife wato (upside-down) ita kuma ƙwaƙwalwa tana aikin gyara hoto...
06/03/2024

*SHIN KO KUN SAN*

1_ Idanuwanku suna kallon duniya ne a kife wato (upside-down) ita kuma ƙwaƙwalwa tana aikin gyara hoton.

2_ Shin ko kun san cewa gumi a ɗabi'ar sa ba shi da wari, sai dai yana samun warin ne idan ya haɗu da ragowar ƙwayoyin cutar bacteria a gangar jiki.

3_ Shin ko kun san idan kuna bacci jin ƙamshin ku yana ɗaukewa ne gaba ɗaya.

4_ Akwai wani ɓangare na jikin ɗan Adam wanda jini baya iya kaiwa gareshi, wato ƙuryar ido (cornea of the eye).

5_ Mata suna da tsananin jin ƙamshi da taɓi fiye da maza.

6_ Hancin mutum yana iya tuna ƙamshi kusan kala 50,000 iri daban daban

7_ Akwai mil 60.000 (kilomita 96560) na hanyoyin jini a jikin ɗan Adam.

8_ Fiye da rabin ƙasusuwan jikin mutum suna hannu da ƙafafu.

9_ Mutum yakan ƙifta ido sau 29 a duk minti ɗaya idan yana magana da wani sannan kuma yana ƙiftawa sau 4 idan yana karatu.

10_ Hanta tana yin ayyuka 500 a jikin mutum.

11_ Zuciya tana da na'urar wutar lantarki nata, wanda ke iya sanya ta ta buga koda a wajen jiki ne, don haka ba a ƙarƙashin kulawar kwyakwalwa take gaba ɗaya ba.

12_ Huhu na ɓangaren dama yana shaƙar iska fiye da na ɓangaren hagu.

sannan daga ƙarshe kar ka karanta ka wuce, kayi salati ga shugabanmu Annabi Muhammadu (S.A.W).

ALLAH YA BAWA DUK WASU MARASA LAFIYA, LAFIYA.

15/02/2024

Don magance matsalar gamsar da iyali

*SHIN KO KUN SAN*● Zuciya tana ɗaya daga cikin gaɓoɓin jikin ɗan adam masu matuƙar muhimmanci.● Zuciya tana nan a cikin ...
15/02/2024

*SHIN KO KUN SAN*

● Zuciya tana ɗaya daga cikin gaɓoɓin jikin ɗan adam masu matuƙar muhimmanci.

● Zuciya tana nan a cikin ƙirji kuma tana samun kariya sosai daga ƙasusuwan haƙarƙari.

● Zuciya tana da nauyi tsakanin 250g zuwa 350g.

● Zuciya tana fara bugawa bayan sati huɗu da ɗaukar ciki, sannan ba ta dainawa har sai bayan mutuwa.

● Zuciya tana bugawa kusan sau 100,000 a kowacce rana.

● Zuciyar babban nutum tana bugawa kusan sau 60 zuwa 80 a minti daya.

● Zuciyoyin jarirai suna bugawa da sauri fiye da zuciyoyin manya da kusan bugu 70 zuwa190 a minti daya.

● Zuciyar mace tana matsakaicin ƙarin bugu takwas fiye da zuciyar namiji a cikin minti ɗaya.

● Sautin bugun zuciya yana faruwa ne sakamakon rufewar heart valves.

⚫ Zuciya tana bayar da jini ga duka sassan na jiki illa banda kuryar ido (cornea of eye), wanda shine saman ido na waje.

● Hanyoyin jini a jikin babban mutum sun kai kusan kilomita 100,000 gaba ɗayan su.

● Wasu hanyoyin jini suna da ƙanƙanta sau ninki goma fiye da gashin mutum.

⚫ Mafiyawancin manyan mutane suna da kusan lita biyar na jini mai zagaya a jikin su.

● Saboda kasancewar zuciya tana da nata electrical impulse, za ta iya ci gaba da bugawa koda an rabata da gangar jiki, matuƙar tana samun isasshiyar iskar oxygen.

فَتَبَارَكَ اللَّهُ أَحْسَنُ الْخَالِقِينَ

Godiya ta tabbata ga Allah wanda ya kyautata halittar ɗan adam.

Haƙiƙa Allah da mala'ikun sa suna salati ga Annabi (SAW), ya ku wadanda kukayi imani kuyi salati a gareshi.

ALLAH YA BAWA DUK WASU MARASA LAFIYA, LAFIYA.

Fuad Islamic Herbal Medicine Misau

No 2 Tamsuguri Turaki Street Misau BAUCHI State Nigeria.

+239031562132
+238067676223

Facebook 👇

https://m.facebook.com/fuadislamicmedicinemisau

WhatsApp 👇

https://chat.whatsapp.com/FvVVR8A3ZKQA9yk5NWVG8z

Telegram 👇

https://t.me/+X3czar_QJGIyZDM8

YouTube 👇

https://www.youtube.com/

Threads 👇

https://www.threads.net/

Instagram 👇

https://www.instagram.com/

Address

Misau

Opening Hours

Monday 08:00 - 22:00
Tuesday 09:00 - 22:00
Wednesday 09:00 - 22:00
Thursday 09:00 - 22:00
Friday 09:00 - 22:00
Saturday 08:00 - 22:00
Sunday 08:00 - 22:00

Telephone

+2349031562132

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when FUAD ISLAMIC MEDICINE MISAU posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to FUAD ISLAMIC MEDICINE MISAU:

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram

Category