24/04/2023
ALJANI YANA HAIFAR DA "INFECTION ( CIWON SANYI) AJIKIN MACE". TAWACE HANYA?
Aljani Yana haifar da infection ajikin mace,
acikin Kashi 90% bisa 100% mata suna da matsalar "cutar sanyi wadda s**a samu daga Aljani".
dayawa mata suna neman maganin sanyi suna sha Amma basa ganin canji ko amfaninsa, kome yasa? dalili bincike yanuna Mana cewa "sanyi/infection" iri biyune, gasu Kamar haka ;
1. sanyi na dabi'a
2. sanyi Wanda yake adalilin shafar Aljani
zamuyi bayani akan kowane daga cikinsu.
1. sanyi na dabi'a" shine Wanda ake daukansa a cikin bandaki wato "Urinary Track Infection ( UTI ). Shi wannan Yana da alamomi Kamar haka ;
1. ciwon Mara
2. zafin Mara
3. zafin jiki
4. fitan farin ruwa
5. kaikayin gaba
6. kurajen gaba
7. daukewar sha'awa
wadannan sune alamomin sanyi na dabi'a".
shikuma sanyi Wanda Yake adalilin shafar Aljani Yana da alamomi Kamar haka ;
1.ciwon ciki
2. mace zataji wani Abu Yana motsi acikinta/kasan mararta.
3. wani sa'i mace zataga cikinta yakumbura Kamar tana da juna, daga bisani Kuma sai taga babushi.
4. yawan ciwon Kai
5. yawan ciwon zuciya/ulcer
6. bushewar gaba
7. Jin zafi yayin saduwa
8. daukewar sha'awa
9. yawan samun matsala da miji idan tana da aure.
10. ciwon baya
11. gudun jiki
12. wani sa'i ciwon kafa
13. yawan bacci
14. ciwon gabobi/jiki idan tatashi bacci.
15. yawan tsinkewar zuciya/faduwar gaba
16. yawan mafarkai
17. yin mafarki da danamiji Yana saduwa da ita, wani sa'i asufar mijinta idan tanada aure.
18. ciwon Mara.
19. fitan farin ruwa.
20. Rikicewar jinin Al'ada ko rashin tsayuwarsa.
21. yin mafarki da jarirai.
22. mace tanayin mafarkin shayarwa
23. mace tanayin mafarkin ta haihu.
wadannan sune alamomin sanyi Wanda Yake adalilin "shafar Aljani takaice."
SHIN TAWACE HANYA MACE TAKE KAMUWA SANYI WANDA YAKE ADALILIN" SHAFAR ALJANI?
Mace tana kamuwa da sanyi tahanyar "saduwa da Aljani" yayin da yake zuwa mata amafarki Yana saduwa da ita. idan tana da aure zai rinka zuwa mata asufar mijinta Yana saduwa da ita. wani sa'i asufar wani makusancinta ko wani Wanda bata sanshiba to wannan saduwar dayakeyi da ita amafarki shine yake samata cutar sanyi aidama Shi kazamine Kuma ainihi inane matattararsu ko gurin zamarsu shine bandaki/bayan gida. wannan shine a takaice hanyar da mace take kamuwa da sanyi marar Jin magani.
Duk Wanda yake da irin wannan "matsalar!!, Yatuntu bemu awannan shafi maisuna ;
SHARI'A CENTER FOR ISLAMIC TREATMENT AND RUQYAH.
tana hada ingantattun magunguna na addinin musulunci, Kuma tana treatment akan matsaloli daban daban, karkashin koyarwar addinin musulunci.
kokuma atuntu bemu alamba Kamar haka;
08145462618.
Dr. Abdallah bin Yunus