Nurush-Shifa Islamic Medicine Centre

  • Home
  • Nurush-Shifa Islamic Medicine Centre

Nurush-Shifa Islamic Medicine Centre Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Nurush-Shifa Islamic Medicine Centre, Medical and health, Jigawa Potiskum, .

19/01/2024

‏﷽
إِنَّ اللَّهَ وَمَلائِكَتَهُ يُصَلُّونَ عَلَى النَّبِيِّ يَا أَيُّهَا الَّذِينَ آمَنُوا صَلُّوا عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا تَسْلِيمًا

Karku tsaya da matsala a gareku kuzo  zamu taimaka wajen magance muku Insha Allah
18/01/2024

Karku tsaya da matsala a gareku kuzo zamu taimaka wajen magance muku Insha Allah

*NURUSH-SHIFA ISLAMIC MEDICINE CENTRE*TA SHIRYA TSAF DOMIN MAGANCE CUTUTTUKAN DA YA DAMEKU
15/01/2024

*NURUSH-SHIFA ISLAMIC MEDICINE CENTRE*

TA SHIRYA TSAF DOMIN MAGANCE CUTUTTUKAN DA YA DAMEKU

13/01/2024

*Nurush-Shifa Islmic medicine center*

Mece-ce matsalar da ke damun'ku ??

*Nurush-Shifa Islmic medicine center*Mun shirya tsaf Dan magance muku cututu-kan kuDan Yar dar Allah
12/01/2024

*Nurush-Shifa Islmic medicine center*

Mun shirya tsaf Dan magance muku cututu-kan ku

Dan Yar dar Allah

MAMAKI : Wani dan Najeriya ya shawo kan ciwon suga na tsawon shekaru 5 cikin nasara ta hanyar amfani da Ganye mai Sauki....
12/01/2024

MAMAKI : Wani dan Najeriya ya shawo kan ciwon suga na tsawon shekaru 5 cikin nasara ta hanyar amfani da Ganye mai Sauki.

Sai ku tun-tubemu ta wadannan numbobi

08136800167
08085112056
08155798403

Muna bada maganin ( CUTAR SIKILA ) kuma Ana dacewa da Yar dar Allah
11/01/2024

Muna bada maganin ( CUTAR SIKILA ) kuma Ana dacewa da Yar dar Allah

*NURUSH-SHIFA ISLAMIC MEDICINE CENTRE*CIWON KODA NU(Episode 5)SIMPLE KIDNEY CYSTSKidney cysts wani jakan ruwa ne (Qurji)...
10/01/2024

*NURUSH-SHIFA ISLAMIC MEDICINE CENTRE*

CIWON KODA NU
(Episode 5)

SIMPLE KIDNEY CYSTS

Kidney cysts wani jakan ruwa ne (Qurji) zagaye da ke fitowa a jiki ko a cikin
koda. Kidney cysts zai iya faruwa tare da matsalar da zai iya nakasa aikin koda. Amma mafi yawa, kidney cysts ne a
nau'in da ake kira simple kidney cysts. Simple kidney cysts ba ciwon daji (cancer) bane, kuma bai cika ya haifar da matsaloli ba.
Ba a bayyana abin da ke haifar da ƙwayar Simple kidney cyst ba. Sau da yawa, guda daya yana faruwa a saman koda. Amma fiye da ɗaya na iya bayyana akan kodan daya ko duka biyun. Simple kidney cysts ba iri ɗaya bane da waɗanda ke samar da polycystic kidney
disease. Simple kidney cysts kuma sun bambanta da Complex cysts.
Complex cysts yana buqatar lura don canje-canjen da zai iya zama ciwon daji(yana iya zama ciwon dajine) [Cancer].
Ana samun Simple kidney cysts a lokacin gwajin hoto gawani condition. Yawancin lokaci ba a buqatar magani a simple kidney cysts har sai ya bayyanar da Alamomi.
_______________
ALAMOMI

Simple kidney cysts yawanci ba sa bayyanar da alamomi. Amma idan yana girma sosai, alamun bayyanar na iya
hadawa da:
-Wani irin ciwo dazafi a baya ko gefe
-Zazzaɓi
-Ciwon ciki ta sama.

________________
LOKACIN GANIN LIKITA

Kayi booking na Appointment da likitanka idan ka kasance kafara jin alamun kidney cyst.
________________
ABUBUWAN DA KE HAIFAR DASHI

Ba a bayyana abin da ke haifar simple kidney cysts ba. Ka'idar dayake nuna cewa kidney cysts yana tasowa a lokacin da surface Layer na koda ya raunata ya zama kumburi. Jakar sai ta cika da ruwa.
__________________
HADURAN CUTAR

Haɗarin simple kidney cysts yana ƙaruwa yayin da mutum yake qara girma. Amma suna iya faruwa a kowane lokaci. Amma Simple kidney cysts an fi saminshi a jikin maza.

Saiku tuntubi cibiyar NURUSH-SHIFA ISLAMIC MEDICINE CENTRE
TA WADANNAN NUMBOBI KAMAR HAKA

08136800167
08085112056
08155798403

Address

Jigawa Potiskum

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nurush-Shifa Islamic Medicine Centre posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your practice to be the top-listed Clinic?

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram