Dr.AMINU CHERI Fulatan

Dr.AMINU CHERI Fulatan Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dr.AMINU CHERI Fulatan, Doctor, Fulatan b/kasuwa, Rogo.

03/05/2025
20/04/2025

YADDA AKE SADUWA DA AMARYA DAREN FARKO

Bayan Abokai da kawaye sun tafi, zai kasance sauran kai kadai da amaryarka.

Zaku yi Sallah raka’a biyu ku godewa Allah bisa wannan ni’ima da ya muku na zama mata da miji.

Sannan zakawa matarka addu’a kamar haka:

ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﺇِﻧِّﻰ ﺃَﺳْﺄَﻟُﻚَ ﺧَﻴْﺮَﻫَﺎ ﻭَﺧَﻴْﺮَ ﻣَﺎ ﺟَﺒَﻠْﺘَﻬَﺎ ﻋَﻠَﻴْﻪِ ﻭَﺃَﻋُﻮﺫُ ﺑِﻚَ ﻣِﻦْ ﺷَﺮِّﻫَﺎ ﻭَﻣِﻦْ ﺷَﺮِّ ﻣَﺎ ﺟَﺒَﻠْﺘَﻬَﺎ ﻋَﻠَﻴْﻪ

” ALLAHUMMA INNEE AS’ALUKA KHAIRAHA WA KHAIRA MA JABALTAHA ALAYYA WA A’UZUBIKA MIN SHARRIHA WA SHARRI MA JABALTAHA ALAIYAYA

Fassara: “Ya Allah ina roqonKa alherinta da alherin da ka hallice ta a kansa, kuma ina neman tsari daga sharrinta da sharrin da Ka hallice ta a kansa. (Abu Dawud da Ibn Majah da Ibn Sinni s**a rawaito).

Karanta Wannan Yadda mace zata gane tanada ni ima
Daga nan, zaku ci kazarku ko tsire da abin shan daka kawo.

Bayan nan sai a wanke hannuwa da baki.

Ka umarci amaryarka ta cire kaya.

Ku hau gado. Idan akwai gajiya a tare daku, ba lallai sai kun yi saduwar aure a wannan dare ba.

Amma idan babu gajiya a tare daku, sai a dauki harama, ka taimakawa matarka ta cire kayan dake jikinta.

Ta zama daga ita sai rigar mama da dan kamfai ko kuma irin yanda kake bukata, idan ma gaba dayan kayan kake so ta cire, to dai ta zama taka.

A dan taba wasanni da hira irin ta masoya, da wasa da juna da sumbata.

Karanta Wannan Ba Zan Iya Bada Auran Ƴata Ga Wanda Bashi Da Kuɗi Ba (Talaka) - Kabiru, Dallah
Kamin ka kai ga fara jima’i da matarka.

Ya kamata ka karanta wannan addu’a.

ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ، ﺍﻟﻠﻬﻢ ﺟﻨﺒﻨﺎ ﺍﻟﺸﻴﻄﺎﻥ، ﻭﺟﻨﺐ ﺍﻟﺸﻴﻄﺎﻥ ﻣﺎ ﺭﺯﻗﺘﻨﺎ

“Allahumma jannibnash shaitan wajannibish -shaytana ma razaktana”

FASSARA: “Ya Allah Ka nesantar da ni daga shaidan kuma Ka nesantar da shaidan daga abin da Ka azurtamu da shi (Na ’ya’ya), (Bukhari da Muslim ne s**a fitar da shi daga Abbas).

ANNABI ( S.A.W) yace “idan aka kaddara samun ciki a wannan saduwar to shaidan ba zai iya cutar dashi ba har abada.

Hakazalika, bayan an kammala ibadar aure ma akwai addu’ar da ake gabatarwa.
“All

Ka San Haɗarin Jijjiga Yara?Daga cikin matsalolin da yara, musamman 'yan ƙasa da shekara biyu ke fuskanta yayin raino ak...
08/04/2025

Ka San Haɗarin Jijjiga Yara?

Daga cikin matsalolin da yara, musamman 'yan ƙasa da shekara biyu ke fuskanta yayin raino akwai matsalar nan da ake kira da 'Shaken Baby Syndrome' a turance. Wannan matsala ce da yara ke fuskanta yayin jijjigawa a ƙoƙarin lallashin su yayin da suke kuka ko kuma yayin yi musu wasa. Yara sun fi fuskantar wannan ƙalubale ne musamman yayin da suke hannun masu raino ko kuma iyayensu maza.

Jijjiga yara na da gagarumar illa ga ƙwaƙwalwa, wani lokacin ma na iya sanadiya mutuwar yaro.

Kamar yadda aka sani, wuya ne ke ɗauke da kai, kuma tsaiwa ko daidaituwar kai ya dogara ne ga ƙwarin tsokokin wuya. Tsokokin wuyan yara 'yan ƙasa da shekara biyu kuwa ba su gama yin ƙwarin da zai iya riƙe kan sosai ba, musamman yayin jijjiga su. Saboda haka, jijjiga su na iya yin lahani ga ƙwaƙwalwarsu, da kuma janyo mummunan rauni ga wuya wanda na iya shafar laka.

Daga cikin matsalolin da ke biyo bayan jijjiga yaro akwai:

1. Ɓallewar jijiyoyin jini a cikin kai.

2. Bugun ƙwaƙwalwa, idan ƙwaƙwalwa ta bugu da ƙoƙon kai daga ciki.

3. Takura ƙwaƙwalwa; yayin da jini ya taru a gefe ko kewayen ƙwaƙwalwa zai takura ko matse ƙwaƙwalwar ne.

4. Katsewar iskar oksijin zuwa ƙwaƙwalwa, saboda numfashinsu na ɗaukewa yayin jijjiga su.

5. Lahani /rauni ga laka.

6. Karayar ƙoƙon kai idan aka buga kan yaro da bango, kujera, daɓe da suransu yayin jijjiga su, hakan kuma zai iya janyo karaya a ƙoƙon kai.

Akwai buƙatar iyaye da su sake lura saboda wannan matsala ba a gane ta afku a zahiri saboda ƙwaƙwalwa take shafa. Sai dai, yaron da ya fuskanci jijjigawa sosai na iya nuna wasu alamu da zarar an jijjiga shi zuwa awanni shida.

Alamun sun haɗa da:

1. Fita daga hayyaci

2. Amai

3. Suma

4. Ƙin karɓar abinci/abinsha

5. Kakkafewar jiki ko jijjiga irin ta masu farfaɗiya

6. Numfashi ƙasa-ƙasa ko kuma riƙicewar salon numfashi.

Ana sa ran warkewar yaron da ya samu wannan matsala ne gwargwadon girman raunin da ya afku a ƙwaƙwalwar.

Matsalolin da ke biyo baya sun haɗa da:

1. Sh

🧠 Types of Paralysis & Affected Body Parts! 🧠Paralysis can affect different parts of the body based on nerve damage or s...
14/03/2025

🧠 Types of Paralysis & Affected Body Parts! 🧠

Paralysis can affect different parts of the body based on nerve damage or spinal cord injuries. Here’s a quick breakdown:

🔸 Monoplegia – Affects one limb (arm or leg).
🔸 Hemiplegia – Affects one side of the body (right or left).
🔸 Diplegia – Affects the same areas on both sides (commonly legs or arms).
🔸 Paraplegia – Affects both legs and lower body.
🔸 Quadriplegia – Affects all four limbs (both arms and legs).

🩺 Early diagnosis & rehabilitation can improve quality of life! Stay informed and take care of your nervous system! 💙
✅Learn with Dimax Life Sciences💡

25/02/2025

PELVIC INFLAMMATORY DISEASE (PID)

PID is one of the most preventable causes of infertility, yet many women don’t know about it, till it leads to complications.

PID is an infection and inflammation of the female reproductive organs, including the uterus, fallopian tubes, and ovaries.

In PID, bacteria travel from the va**na or cervix into the upper reproductive system, leading to infection and possible scarring or the organs.

This can cause irreversible damage to the fallopian tubes, especially if not treated on time, making it difficult to conceive.

WHAT CAUSES PID?

PID is most commonly caused by s*xually transmitted infections (STIs), but other bacteria can also be responsible.

The main causes include:

- Chlamydia and Gonorrhea: These are the leading causes of PID.

The reason is, these infections are mostly asymptomatic, and so go on to affect reproductive organs silently.

- Bacterial Vaginosis: An imbalance of va**nal bacteria can increase the risk of infection spreading.

- Unprotected s*x: Having multiple partners or a new s*xual partner increases the risk of STIs, which can lead to PID.

- Douching: Douching disturbs the natural balance of va**nal bacteria, making it easier for harmful bacteria to get to the organs.

- IUD insertion, childbirth or abortion: Any procedure that opens the cervix can introduce bacteria back into the uterus.

WHAT ARE THE SYMPTOMS?

PID can develop silently, meaning that some women won’t experience symptoms till serious complications arise.

When symptoms appear, they include:
- Lower abdominal or pelvic pain
- Unusual va**nal discharge with a bad odor
- Pain or bleeding during sec
- Burning sensation on urination
- Fever and chills
- Irregular menstruation.

Because these symptoms can be mistaken for other conditions, many women don’t see medical attention until damage has been done.

HOW IS IT TREATED?

PID is treated with a combination of antibiotics, for at-least 2 weeks.

It’s important to complete your dose even af

29/04/2023

Aminu Cherie

It's Aminu Cherie
29/04/2023

It's Aminu Cherie

Address

Fulatan B/kasuwa
Rogo

Telephone

+2349133976010

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dr.AMINU CHERI Fulatan posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Dr.AMINU CHERI Fulatan:

Share

Category