SS Holistic Healing

SS Holistic Healing SAUTUS SAKINAH HOLISTIC HEALING is a modern herbal centre. Our services include acupuncture, cupping, detox and diagnosis etc

We have experience and we are also certified in Islamic Medicine, African Traditional as well as Traditional Chinese Medicine.

31/05/2024

MAGANIN RAUNIN DA NAMIJI:
✅ Raunin gaba.
✅ Karancin ruwan maniyyi.
✅ Inzali da wuri.
✅ Rashin sha'awa.

Domin karin bayani: 07072859440 ko 09123737965, a kira ko Whatsapp.

31/05/2024

GANO CUTA CIKIN SAUKI A DUK INDA KAKE A DUNIYA

MUNA AMFANI DA NA'URA WAJEN GANE CUTAR DA TAKE DAMUN MUTUM CIKIN SAUKI DA SAURI A DUK INDA YAKE A DUNIYA.

DOMIN NEMAN KARIN BAYANI SAI A TUNUTUBE MU A 07072859440 KO 09123737965. KIRA KO WHATSAPP. A TAIMAKA A YADA DOMIN AL'UMMA SU AMFANA. JAZAKUMULLAHU KHAIRA,AMIN.

31/05/2024

CIWON KODA

✅DALILAN DA SUKE JAWO CIWON KODA.
✅ALAMOMIN KAMUWA DA CIWON KODA.
✅MAFITA GA WANDA YA KAMU DA CIWON KODA.

DOMIN KARIN BAYANI SAI A TUNTUBE MU A 07072859440 KO 09123737965, KIRA KO WHATSAPP.

A TAIMAKA A YADA DOMIN AL'UMMA SU AMFANA. JAZAKUMULLAHU KHAIRA,AMIN.

31/05/2024

ANA WARKEWA DAGA CIWON SUGA

MATAKAN WARKEWA DAGA CIWON SU:

✅ GANO MUSABBABIN CIWON SUGAN.

✅ GANO NAU'IN CIWON SUGAN.

✅ CIN ABINCIN DA YA DACE.

✅ SHAN MAGANIN DA YA DACE.

✅ MOTSA JIKI.

✅ GUDANAR DA RAYUWA YADDA YA DACE.

IDAN MUTUM YA SAYA MAGANIN ZAMU BAYYANA MASHI ABUBUWAN DA ZAI YI A GIDA DA ZASU TAIMAKA MASHI WAJEN MAGANCE CIWON SUGAN DA YARDAN ALLAH.

Domin karin bayani sai tuntube mu a 07072859440 ko 09123737965. Kira ko WhatsApp,a taimaka a yada saboda al'umma su amfana, JazakumulLahu khaira, amin.

31/05/2024

CIWON HANTA

✅ AMFANIN HANTA A JIKIN MUTUM.
✅ABINCIN DAKE TAIMAKAWA HANTA TAYI AIKI DA KYAU.
✅ DALILAN KAMUWA DA CIWON HANTA.
✅ ALAMOMIN CIWON HANTA.
✅ CUTUTTUKAN DA SUKE ADDABAN HANTA.

Domin karin bayani akan yanda za'a magance ciwon ciwon hanta sai a tuntube mu a 07072859440 ko 09123737965 . A kira kaitsaye ko WhatsApp. A taimaka a yada saboda al'umma su amfana. JazakumulLahu khaira, amin.

31/05/2024

ABINCIN KA MAGANIN KA
AMFANIN GURJIYA A JIKIN MUTUM

Domin karin bayani a tuntube mu a 08034599766 ko 09123737965 ko 09081467929

31/05/2024

NAGARTACCEN MAGANIN BASIR MAI TSIRO

✅ Yana magance basir mai tsiro.

✅ Yana magance basir mai kumbura ciki.

✅ Yana magance kaikayi da zafin dubura.

✅ Yana cushewan ciki.

✅ Yana magance rashin narkewan abinci

✅ Yana magance bayan gida mai tauri.

Domin neman karin bayani a kira ko Whatsapp 07072859440 ko 09123737965

31/05/2024

Ruwaye hudu da dabi'ar su

Address

SHOP NO 74 UMAR FARUK Plaza, SOKOTO ROAD ADJACENT OT NEPA OFFICE , PZ, SABON GARI, ZARIA CITY
Sabon Gari

Opening Hours

Monday 09:00 - 18:00
Tuesday 09:00 - 18:00
Wednesday 09:00 - 18:00
Thursday 09:00 - 18:00
Friday 09:00 - 18:00
Saturday 09:00 - 18:00
Sunday 09:00 - 18:00

Telephone

+2348034599766

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when SS Holistic Healing posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to SS Holistic Healing:

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram

Category