
09/07/2023
Assalamu alaikum warahmatullah,sunana Nuraddini Bello Mai (AL-AJIB) Wannan cibiyar magani Mai Suna AL-AJIB, Mun Yi fice,Kuma Mun shahara, a wurin sarrafa itatuwa,sayyu,ganyayyaki, bawawwaki, ingantattu,da zasu magance maku matsaloli iri-iri,daban daban da zasu magance maku matsaloli da ke addabar ku. ZAMU DAUKI WANI BANGARE NA WATA MATSALA,MU YI MAGANA A KANTA.ALAMOMIN SANYI A JIKIN MACE. (1)YAWAN CIYON MARA (2)FITAR FARIN RUWA A GABA (3)KUMBURIN GABA(4)WARIN GABA (5)RIKICIN AL-ADA (6)JIN ZAFI YAYIN SADUWA (7)YAWAN BAREWAR CIKI (8)FITAR KITSE-KITSE A GABAN MACE (9)GANIN DUSA-DUSA A GABAN MACE (10)FITAR RUWA MAI WARI DA YAUKI A GABAN MACE (11)DAUKEWAR NIIMA (12)FITSARI ANA JIN ZAFI (13)GANIN JINI A
LOKACIN FITSARI. Illolin da Sanyi ke haifarwa a jikinmace (1)Zai kashe maki kwayoyin halittar haihuwa Gaba daya ki daina haihuwa. (2)Zai lalata maki maniyyi Gaba daya( 3)Zai dinga saka ki yawan zubar da yawu(4)Zaki dinga Jin yawan tashin zuciya (5)Zai saka gashin ki ya dinga zubewa Domin samun mafita agwada AL-AJIB, Da yardar Allah Zai magance maku matsalolin KU cikin iyawar Allah Mazaunin mu na nan cikin garin sakkwato bakin tashar kalambaina,Wanda suke da wasu matsaloli da bamu ambata ba to su cigaba da bibiyar mu a shafin mu Mai Suna AL-AJIB ko Kuma a tuntubi; 08140011080