M.J SKIN CARE

M.J SKIN CARE mun bude wannan shafin ne domin taimakawa yan uwa maza da mata da magungunan dukkan matsalolin da ke damun mu inshallah

15/06/2024
06/03/2024
💖MAX CURVE COFFEE💖💕For weight loss &💦 glowing skin💢✅MAX CURVE COFFEE .max curve  Coffee weight loss. Faster and effectiv...
21/12/2023

💖MAX CURVE COFFEE💖

💕For weight loss &💦 glowing skin💢

✅MAX CURVE COFFEE .max curve Coffee weight loss. Faster and effective way to lose weight.
✅(Imported from Thailand ) taste delicious. Extract the benefits of nature.
✅Sugar Free and No cholesterol
✅The meticulous selection A mixture of L - carnitine c0//€n extract.
✅Beans, rice extract, cactus Extracts of Orange This collaboration offers.
✅Effectively accelerate the fat burning weight loss, lowering cholesterol. No side effects. Effective for both male and female.

How to drink Max curve Coffee:
Drink warm water before taking a cup of max curve coffee.
1 pack of 150 ml of hot water.
Dosage 1 sachet 30 minutes before the first meal

✔ CASH ON DELIVERY ALL OVER UAE 🇦🇪 (WE SHIP ALSO IN WESTERN AREAS ) 🥰
✔️ FAST DELIVERY 1-2days (15aed Delivery)
✔️ PICK-UP DAILY AT AL RIGGA, DUBAI

📌 DIRECT MESSAGE TO OUR PAGE FOR QUIRIES AND ORDERS 🔥
08131318333

ISTIMINAI! ISTIMINAI!! ISTIMINAI!!!08131318333Da yawan masu aikata ISTIMNA'I suna son bari, amma sun kasa.Wannan wani in...
28/11/2023

ISTIMINAI! ISTIMINAI!! ISTIMINAI!!!

08131318333

Da yawan masu aikata ISTIMNA'I suna son bari, amma sun kasa.

Wannan wani ingantaccen magani ne, da ze warkar da kai cikin sauki, ga dukkan matsalolin da ISTIMNAI ke haifar wa dan Adam.

Tabbas idan kayi amfani da wannan maganin, TOH kayi hannun riga da cutukan da ISTIMNAI ke haifar wa inshallah.

Muna taya masu yi da addu'ar Allah ya yaye musu Alfarmar Annabi.

KADAN DAGA ILLOLIN SA GA MAZA.

1. Kankancewar azzakari

2. Saurin kawowa

3. Fitar fafin ruwa daga gaba

4. Raunin jiki

5. Yawan kokonto

6. Rashin nutsuwa

7. Saurin tsufa

8. Yamushewar fatar jiki

9. Fitsarin jini

10. Jin zafi yayin fitsari.


ILLOLIN SA GA MATA.

1.Lalacewar farji

2. Bushewar farji

3. Faitar farin ruwa daga farji

4. Daukewar sha'awa

5. Faitar kuraje daga farji

6. Gusar da budurcin ya mace.

7. Yamushewar fatar jiki.

8. Saurin kawowa yayin saduwa.

9. Yawan kokonto da rashin nutsuwa.

10.Zubewar Nono.

Ga duk Wanda yayi alkawari tsakani da Allah ya daina aikata istiminai, ze iya amfani da wannan maganin domin samun waraka cikin sauki inshallah.

GA MASU BUKATAR SAYEN DAYA KO SARI.
08131318333

ISTIMINAI! ISTIMINAI!! ISTIMINAI!!!Da yawan masu aikata ISTIMNA'I suna son bari, amma sun kasa.Wannan wani ingantaccen m...
01/09/2023

ISTIMINAI! ISTIMINAI!! ISTIMINAI!!!

Da yawan masu aikata ISTIMNA'I suna son bari, amma sun kasa.

Wannan wani ingantaccen magani ne, da ze warkar da kai cikin sauki, ga dukkan matsalolin da ISTIMNAI ke haifar wa dan Adam.

Tabbas idan kayi amfani da wannan maganin, TOH kayi hannun riga da cutukan da ISTIMNAI ke haifar wa inshallah.

Muna taya masu yi da addu'ar Allah ya yaye musu Alfarmar Annabi.

KADAN DAGA ILLOLIN SA GA MAZA.

1. Kankancewar azzakari

2. Saurin kawowa

3. Fitar fafin ruwa daga gaba

4. Raunin jiki

5. Yawan kokonto

6. Rashin nutsuwa

7. Saurin tsufa

8. Yamushewar fatar jiki

9. Fitsarin jini

10. Jin zafi yayin fitsari.


ILLOLIN SA GA MATA.

1.Lalacewar farji

2. Bushewar farji

3. Faitar farin ruwa daga farji

4. Daukewar sha'awa

5. Faitar kuraje daga farji

6. Gusar da budurcin ya mace.

7. Yamushewar fatar jiki.

8. Saurin kawowa yayin saduwa.

9. Yawan kokonto da rashin nutsuwa.

10.Zubewar Nono.

Ga duk Wanda yayi alkawari tsakani da Allah ya daina aikata istiminai, ze iya amfani da wannan maganin domin samun waraka cikin sauki inshallah.

GA MASU BUKATAR SAYEN DAYA KO SARI.
08131318333

Kyakkyawan shawara game da masu matsalar saurin inzali yayin saduwa da iyali.Ku jarraba hakan, zaki gode min daga baya i...
10/08/2023

Kyakkyawan shawara game da masu matsalar saurin inzali yayin saduwa da iyali.

Ku jarraba hakan, zaki gode min daga baya inshallah.

Domin neman shawara ko tambaya game da matsalolin Ku, zaku iya mana magana ta Whatsapp da wannan number.

08131318333

MAGANIN ULCER CIKIN KWANA 7 DA YARDAR ALLAH.DUK WANDA YA KARANTA YAYI KOKARI YA TURAWA SAURAN YAN UWA DOMIN SUMA SU ANFA...
06/08/2023

MAGANIN ULCER CIKIN KWANA 7 DA YARDAR ALLAH.

DUK WANDA YA KARANTA YAYI KOKARI YA TURAWA SAURAN YAN UWA DOMIN SUMA SU ANFANA.

Duk mai fama da Ulcer kar yayi wasa da wannan fa'ida.

WANNAN MUJARRABUN NE

Duk matsalar ka da ulcer,duk takurin ka da ulcer duk yadda ulcer ta takura maka,koda tana hana ka cin wani abu.

Kamar mai sa ciwon baya
Ko ciwon ciki
Ko zafin jiki
Ko zazzabi
Ko kashin majina

Insha Allah wannan fa'ida zata magance maka matsalar ulcer.

ABINDA ZAA NEMA.

1. Cabbage (Kabeji) musamman jan kabeji
2. Garlic(Tafarnuwa)
3. Zuma

YADDA ZAA HADA.

Da farko zaka samu kabeji danye kamar ka yayyanka kanana ka debi kamar cikin hannu sanna a samu Tafarnuwa kwagoyin ta guda 2 a samu ruwa kofi 1 sannan a samu blender.

Sai a zuba ruwan kofi daya a ciki a zuba kabejin a ciki da kuma Tafarnuwa sai ayi blending nasu,a juye a kofi sannan a zuba zuma chokali 5 a ciki asha da safe kafin aci komai.

Insha Allah idan akai na tsawon sati 1 zaa samu waraka, wannan MUJARRABUN ne kar agi wasa dashi.

Daga Dan uwanku
08131318333

Abin sadaqa ayiwa Annabi sallallahu Alaihi wasallam Salati.

LIKE AND SHARE ➡️

MAGANIN BASUR KOWANNE IRI.Idan ka karanta kayi share zuwa yan uwa domin su amfana.Duk mai fama da matsala ta basir ko da...
06/08/2023

MAGANIN BASUR KOWANNE IRI.

Idan ka karanta kayi share zuwa yan uwa domin su amfana.

Duk mai fama da matsala ta basir ko dattin ciki ko cushewar ciki ga wannan ingantacciyar hanya wacce zaibi domin samun sauki da waraka.

1. Lemon-tsami guda uku
2. Tsohuwar-tsamiya guda uku
3. Jan-gauta guda uku
4. Barkono guda biyar
5. Sabulun sha kamar girman lemon tsami.

Dukkan wadannan abubuwa In aka tashi sai a hade su wajedaya, a jika, su kwana. Kullum sai a tsiyayi rabin kofi a sha da safe kafin a ci abinci. Ana diba ana kara ruwa, har sai ya salamce sannan a zubar.

Wannan magani ne na Basur sosai. Indai ka hada shi zai warke, ka rabu da shi da iznin Allah.

GARGADI!!!
Banda masu Ulcer.
Abin sadaqa ayiwa Annabi sallallahu Alaihi wasallam Salati.

DOMIN SAMUN HADADDEN MAGANI
08131318333

LIKE AND SHARE ➡️.

Address

Sokoto

Opening Hours

Monday 10:00 - 22:00
Tuesday 10:00 - 22:00
Wednesday 10:00 - 22:00
Thursday 10:00 - 22:00
Friday 10:00 - 22:00
Saturday 10:00 - 22:00
Sunday 10:00 - 22:00

Telephone

+2348131318333

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when M.J SKIN CARE posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to M.J SKIN CARE:

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram