Sirin fatahi

Sirin fatahi King

Wayafi Kudi A Aljihu?
31/01/2026

Wayafi Kudi A Aljihu?

S A W
31/01/2026

S A W

Amin
30/01/2026

Amin

YA MAI GANIN DA KAI BA'A GAN KA BA 🙏SANI BAI KUSANTA YA SAN KA BA 🙏GA MU DA KAI BA KA BAR MU BA 🙏ZAHIRI BA GAIBU BA 🙏
30/01/2026

YA MAI GANIN DA KAI BA'A GAN KA BA 🙏

SANI BAI KUSANTA YA SAN KA BA 🙏

GA MU DA KAI BA KA BAR MU BA 🙏

ZAHIRI BA GAIBU BA 🙏

🫶❤️Day and night view of the Rayal Clock Tower 🌙😱😱🌹
30/01/2026

🫶❤️
Day and night view of the Rayal Clock Tower 🌙😱😱🌹

20/01/2026
Inna lil Laahi wa inna ilaiHi Raaji'un!Lalle rashin imani da lalacewa sun kai iyaka. A kashe mutum 7 ko kusan haka da ra...
20/01/2026

Inna lil Laahi wa inna ilaiHi Raaji'un!
Lalle rashin imani da lalacewa sun kai iyaka. A kashe mutum 7 ko kusan haka da rana a cikin garin Kano? Arewa? Allah Shi kyauta.
Yaa Allah, duk wadanda s**a yi wannan mummunan aiki, na kashe wadandan yara tare da mahaifiyarsu, idan ba masu shiryuwa ba ne, Allah Ka musu mummunan sakamako irin na wanda ya kashe muminai.
Wadannan yara masu Albarka, Allah Ya sanya Aljannah ce makomarsu tare da sauran wadanda s**a riga mu gidan gaskiya. Allah ka bawa dukkan yan'uwansu da iyayen su hakurin wannan rashi mai tsanani.

Zuciya ta na cike da bakin ciki. Ido yana zubar da hawaye.

KANA DA LOKACIN RUBUTA S.A.W💔🎉
05/01/2026

KANA DA LOKACIN RUBUTA S.A.W💔🎉

Mai imanine kadai zai’iya rubuta s.a.w❤️‍🩹Allah ka arzurta duk wanda yarubuta s.a.w👆🤲🏻🕋
05/01/2026

Mai imanine kadai zai’iya rubuta s.a.w❤️‍🩹Allah ka arzurta duk wanda yarubuta s.a.w👆🤲🏻🕋

Mai imanine kadai zai’iya rubuta s.a.w❤️‍🩹Allah ka arzurta duk Wanda yarubuta s.a.w👆🤲🏻🕋
03/01/2026

Mai imanine kadai zai’iya rubuta s.a.w❤️‍🩹Allah ka arzurta duk Wanda yarubuta s.a.w👆🤲🏻🕋

Address

Goronyo Local Government
Sokoto
UMAR

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sirin fatahi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram