Jibwis social media Rabah

Jibwis social media Rabah Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Jibwis social media Rabah, AIDS Resource Center, Sabon gari area Rabah G R A, Sokoto.

05/01/2024
31/12/2023

Masha allahu 30/12/2023

30/12/2023

Alhamdulilah
Alhamdulilah
Alhamdulilah

A yau assabar 30/12/2023 andaura auren diyar danmajalisa Mai wakiltar karamar hukumar mulkin Rabah Hon Dr abdullahi zakari dallatun Rabah

Dangidan imam Rabi u aliyu Rabah limamin masallacin jumma a na biyu na garin Rabah

Wanda masoya da abokan arziki sun halarci wajan inda na ibin imam Rabi u aliyu Rabah ya nemi diya a wajan kakakin majalisa tare da tawaggassa Kuma an daura auren bisa amincewarso fatanmu Allah ya basu hakuri da zaman lafiya Allah yasa ace gwammada ankayi Allah ya Mai da kuwa gidan sa lafiya

Address

Sabon Gari Area Rabah G R A
Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis social media Rabah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram