Azhar Herbal Medicine

Azhar Herbal Medicine this page will be updating you on Herbal Remedies
(1)

Masana Kiwon Lafiya Sun ce ababe Shida ne S**a Haifar da Dukkanin Cututtuka da Ake Fama Dasu, Shin Wasu Abubuwa Kenan? D...
19/05/2025

Masana Kiwon Lafiya Sun ce ababe Shida ne S**a Haifar da Dukkanin Cututtuka da Ake Fama Dasu, Shin Wasu Abubuwa Kenan?

Duk Wanda Ya amsa mana wannan Tambayar Zamuyi Masa Kyautar Maganin da yakeso Kuma mu aika masa aduk inda yake mace ko na miji
in Shaa Allah

05/05/2025

Barkanku da wannan lokaci Bayan Lokaci mai tsawo da muka dauka Sakamakon gyara da muke tayi Mun Dawo Daga Yau Kuma Zamuci Gaba da kawo muku cututtuka da magani a gargajiyance Kamar Yadda muka Saaba Ku Kasance Damu

We are back..

Ina Masu Fama Da Warin Baki (Halitosis) ? Toh Ga Magani Mai inganci idan anyi amfani dashi za'a samu waraka Bakin zai da...
10/10/2024

Ina Masu Fama Da Warin Baki (Halitosis) ? Toh Ga Magani Mai inganci idan anyi amfani dashi za'a samu waraka Bakin zai daina wari .

Ga abubuwa da za'a samo ayi amfani dasu .

1. Bawon Lemon Tsami sai busar
2. Bawon Lemon Zaaqi Shima a busar dashi
3. Garin Ganyan Na'na a tabbata an tankade
4. Zuma mai kyau sosai

Yadda Za'ayi Amfani Dasu..

A hade Wa'anna Hadin a waje Daya Gwargwadon bukata sai a zuba cikin Zuma ayi mixing Sosai Bayan hakan sai a rika amfani da wannan Zuma da akayi mixed sai ya Zama shine man goge Baki za'a goge baki da safe da yamma in shaa Allah za'a samu waraka

Allah yasa mudace

Kamar Yadda Sanarwa Ya Gabata Kwanakin Baya Ina Mai Sake Tunatar Da Yan Uwa Wannan Karatu a Karo Na Karshe.Na sake Bude ...
25/09/2024

Kamar Yadda Sanarwa Ya Gabata Kwanakin Baya Ina Mai Sake Tunatar Da Yan Uwa Wannan Karatu a Karo Na Karshe.

Na sake Bude Dama Ta Karshe Ga Duk Wanda Keda Sha'awar Shiga Wannan Program Domin Ilimin Sanin Cututtuka Da Magungunansu zai iya yin magana akwai form da registration.

Zamuyi Karatun ne mataki biyu akwai Wa'enda mukayi diploma dasu Zasu cigaba zuwa Matakin Advanced Diploma sai Kuma sababbin Shiga a matakin Diploma.

Idan munyi wannan Karatun bazan sake yinsa ba sai 2026 idan Allah ya tsawaita Rayuwar mu

Zamu Fara Karatun 5th October Zamu

Kammala Karatun 27th October 2024

Zamu bada Certificate 3rd November
in shaa Allah

Wurin Karatun Anguwan Juma Primary School Suleja

Domin Neman Karin Bayani a Kira wannan number 07068575244 ko 09122882644

Allah yayi mana Jagora

Magani Cikin Sauki Ga Masu Fama Da Dandruff Amosalin Kai 1. Ruwa Mai Zafi 2. Gishiri Yadda Za'ayi Amfani Dashi Za'a Zuba...
07/09/2024

Magani Cikin Sauki Ga Masu Fama Da Dandruff Amosalin Kai

1. Ruwa Mai Zafi
2. Gishiri

Yadda Za'ayi Amfani Dashi

Za'a Zuba Gishiri Cokali Daya Cikin Ruwan Zafi Kofi Daya Sai a wanke Kai Dashi Sau Daya a Yini Tsawon Sati Daya Za'a Samu biyan bukata in shaa Allah

A yada kowa ya amfana

Kamar Yadda Na Sanar Zanyi Giveaway Na Maganin Ciwon Ido Kuma Cikin Ikon Allah Na Ware Kwara Ashirin 20 Ga Masu Rabo Dom...
05/09/2024

Kamar Yadda Na Sanar Zanyi Giveaway Na Maganin Ciwon Ido Kuma Cikin Ikon Allah Na Ware Kwara Ashirin 20 Ga Masu Rabo Domin Rabawa Kyauta Ga Masu Fama Da Ciwon Idanu
Wannan Magani Yana Magance Matsalar Idanu Kamar haka:
Kamar Yanar Ido
Kaikayin Ido
Idanu suyi jajir
Amosalin Ido
Da Wa'enda Basu Iya Karatu Sai Sun Saka Tabarau Madubin Idanu
Da Sauran Matsalolin Ido

Ga Duk Mai Bukata Ayi Magana Ta WhatsApp Zan Zaba Duk Wanda Allah ya tsaga da Rabonsa Shikenan

Ofishin Mu Yana Nan Mai Nasara Street SULEJA NIGER STATE NIGERIA

07068575244 KO 09122882644

Allah Ya Bamu Lafiya

04/09/2024

Zanyi Giveaway Na Maganin Ciwon Ido in shaa Allah

Magani Ga Masu Fama Da Kaikayi da kurarrajin fata A Samo Tsamiya kimanin Kwara Bakwai Sai a zuba ruwa kadan a cakuda bay...
01/09/2024

Magani Ga Masu Fama Da Kaikayi da kurarrajin fata

A Samo Tsamiya kimanin Kwara Bakwai Sai a zuba ruwa kadan a cakuda bayan hakan sai a shafe jiki da ruwan Tsamiyar in shaa Allah za'a samu waraka

Zan Sanar Da Wannan Domin Mu Amfani Juna Baki Daya.. Na sake Bude Dama Ta Karshe Ga Duk Wanda Keda Sha'awar Shiga Wannan...
27/08/2024

Zan Sanar Da Wannan Domin Mu Amfani Juna Baki Daya..

Na sake Bude Dama Ta Karshe Ga Duk Wanda Keda Sha'awar Shiga Wannan Program Domin Ilimin Sanin Cututtuka Da Magungunansu zai iya yin magana akwai form da registration.

Zamuyi Karatun ne mataki biyu akwai Wa'enda mukayi diploma dasu Zasu cigaba zuwa Matakin Advanced Diploma sai Kuma sababbin Shiga a matakin Diploma.

Idan munyi wannan Karatun bazan sake yinsa ba sai 2026 idan Allah ya tsawaita Rayuwar mu

Zamu Fara Karatun 5th October Zamu Kammala Karatun 27th October 2024
Zamu bada Certificate 3rd November
in shaa Allah

Wurin Karatun Anguwan Juma Primary School Suleja

Domin Neman Karin Bayani a Kira wannan number 07068575244 ko 09122882644

Allah yayi mana jagora

10/08/2024

Hira Ta Musamman akan muhimmancin lafiya Tareda Dr. Mustapha Abdullahi Gwani Suleja mai cibiyar Azhar Herbal Medicine

Muna Bawa Masu Bibiyarmu Haquri na lokaci mai tsawo da muka dauka bamu kawo muku bayanai akan Magunguna a Gargajiyance b...
10/08/2024

Muna Bawa Masu Bibiyarmu Haquri na lokaci mai tsawo da muka dauka bamu kawo muku bayanai akan Magunguna a Gargajiyance ba Sakamakon wasu sabbin tsare tsare da muke tayi.

Bada jimawa ba zamu cigaba da kawo muku bayanai akan Cututtuka da Magunguna

Muna Godiya

Ina Gayyatar Kowa Ranar Lahadi 21st in shaa Allah zanyi live video 📷 na wannan taro Ga wa'enda bazasu samu damar halarta...
19/07/2024

Ina Gayyatar Kowa Ranar Lahadi 21st in shaa Allah zanyi live video 📷 na wannan taro Ga wa'enda bazasu samu damar halarta ba

Allah ya kaimu lafiya yayi mana jagora

Address

Kaduna Road
Suleja
1234

Telephone

+2349122882644

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Azhar Herbal Medicine posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Azhar Herbal Medicine:

Share