04/10/2024
Alhamdulillah
Alhamdulillah
Alhamdulillah
Ubangiji Allah Yanda Kashiga Cikin Lamarinmu Baka Bari Mu Kaji Kunya Ba Allah Ka Kara Bamu Dama Kuma Muyi Amfani Da Ita Ta Hanyar Da Yadace
Allah Kamana Maganin Masu So Suga Kukanmu Da Gazawar Mu