Shifa'ul Haqq Islamic medicinee

Shifa'ul Haqq Islamic medicinee Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Shifa'ul Haqq Islamic medicinee, Medical and health, Tudun Wada.

PROMO! PROMO!! PROMO!!!SHIFA'UL HAQQ ISLAMIC MEDICINE,Ya tage farashin magunguna domin sauƙaƙawa al'umma!🟢 Magungunan Mu...
24/08/2025

PROMO! PROMO!! PROMO!!!

SHIFA'UL HAQQ ISLAMIC MEDICINE,

Ya tage farashin magunguna domin sauƙaƙawa al'umma!

🟢 Magungunan Mu Sun Haɗa Da:
✔️ Maganin Istimna’i
✔️ Man Power (Namijin Gaske)
✔️ Ingantaccen Maganin Sanyi
✔️ Maganin Basur
✔️ Maganin Ulcer
✔️ Sahihin Maganin Typhoid da Maleriya

📦 Duka akan farashi mai sauƙi
Ga Arha ga inganci!
🚚 Muna tura magani ko’ina cikin Najeriya!

📍 ADRESHI:
No: 28 Sambo Shehu Idris,
Anguwan Rimi Lowcost, Zaria – Kaduna State, Nigeria

📞 Lamba:
07032233814 | 08088457212

🧾 REG NO: 8454187

📢 PLEASE LIKE AND SHARE!
✍️ Shifa'ul Haqq Islamic Medicine

🕌 PROMO! PROMO!! PROMO!!!SHIFA'UL HAQQ ISLAMIC MEDICINE,Ya tage farashin magunguna domin sauƙaƙawa al'umma!🟢 Magungunan ...
16/08/2025

🕌 PROMO! PROMO!! PROMO!!!

SHIFA'UL HAQQ ISLAMIC MEDICINE,

Ya tage farashin magunguna domin sauƙaƙawa al'umma!

🟢 Magungunan Mu Sun Haɗa Da:
✔️ Maganin Istimna’i
✔️ Man Power (Namijin Gaske)
✔️ Ingantaccen Maganin Sanyi
✔️ Maganin Basur
✔️ Maganin Ulcer
✔️ Sahihin Maganin Typhoid da Maleriya

📦 Duka akan farashi mai sauƙi
Ga Arha ga inganci!
🚚 Muna tura magani ko’ina cikin Najeriya!

📍 ADRESHI:
No: 28 Sambo Shehu Idris,
Anguwan Rimi Lowcost, Zaria – Kaduna State, Nigeria

📞 Lamba:
07032233814 | 08088457212

🧾 REG NO: 8454187

📢 PLEASE LIKE AND SHARE!
✍️ Shifa'ul Haqq Islamic Medicine

13/08/2025

🌿 Abubuwa 4 da Za Ka Hada Don Maganin Typhoid:

1. Ginger (Citta)

2. Garlic (Tafarnuwa)

3. Neem Leaves (Danyen ganyen Dogon yaro)

4. Lime or Lemon (Lemun tsami)
---

🧪 Yadda Za Ka Hada Maganin:

🔹 Abubuwan da za ka bukata:

Citta – guda 1 (ko 2 idan karamine)

Tafarnuwa – cloves 4 zuwa 5

Ganyen Dogon yaro – gungu 1 (danye)

Lemun tsami – guda 1

🥣 Hadin Magani:

1. Wanke citta, tafarnuwa, da ganyen dogon yaro sosai da ruwa.

2. A Yanka su kankane.

3. A Saka su a cikin tukunya da ruwa (kimanin 2-3 cups).

4. A Daura a wuta ka tafasa su har suyi k**ar 15–20 minutes.

5. Daga nan ka tace ruwan.

6. A Sanya ruwan lemun tsami guda 1 a cikin ruwan da ka tace.
---

🥤 Yadda Za A Sha:

A rika sha cup 1 safe da yamma na tsawon 7 zuwa 10 kwanaki.

✅ Fa'idodin Wannan Hadin:

Citta: Maganin zazzabi, ciwon ciki da kwayoyin cuta.

Tafarnuwa: Kwayar da ke kashe bacteria, kuma na taimakawa garkuwar jiki.

Dogon yaro: Ana amfani da ganyensa wajen magance cututtuka masu nasaba da jini da hanji.

Lemun tsami: Tsaftace hanji da taimakawa jiki wajen yaki da cuta.

Allah yabamu lafiya da zama lafiya

Munada Hadadde gamai Bukata

Sannan muna tura Maganinmu ko ina da yardar Allah

ADDRESS
NO: 28 SAMBO SHEHU IDRIS ANGUWAN RIMI LOWCOST ZARIA KADUNA STATE. NIGERIA

PLEASE LIKE AND SHARE

07032233814 08088457212

✍️ Shifa'ul Haqq Islamic medicine

12/08/2025

Amfanin Shan Nonon Mace 👂👈...

05/08/2025

Maganin sanyi infection komin tsananin sa insha'Allah maza da mata

Duba da yanayin Damina Da Ake ciki Hakan yasa muka Kawomuku Ingantaccen Maganin Taiphod da Maleria Don Samun ingantaccen...
04/08/2025

Duba da yanayin Damina Da Ake ciki Hakan yasa muka Kawomuku Ingantaccen Maganin Taiphod da Maleria Don Samun ingantaccen Lafiyarku. Maganin yana magance Matsaloli k**ar haka

1 Typhot
2 Maleria
3 Shawara
4 Ciwon kai
5 Rashin cin abinci
6 Zafin jiki
7 Yawan Barci
8 Kasala
Da Sauransu

Don tuntuɓa

07032233814
07056142919

SHIFA-UL HAQQ ISLAMIC MEDICINE
🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿

ADDRESS
NO: 28 SAMBO SHEHU IDRIS ANGUWAN RIMI LOWCOST ZARIA KADUNA STATE. NIGERIA

LIKE AND SHARE TO OTHER PLEASE 🙏

03/08/2025

Yadda Ake hada maganin Kambun baka ko Sihiri da maganin Hassada da sharrin makiya
Ka tsaya ka Saurara zaimaka Amfani 👂👈...

02/08/2025
02/08/2025

Amfanin Ganyen Mangoro 🥭 Ga Lafiya daga Dr Abdulwahab Abubakar Bauchi

**
**

PEPTIC ULCER DISEASES Ciwon olsa  ta zama daya daga cikin manyan cutuka da suke damun al'ummah a kasar mu ta Najeriya.Pe...
02/03/2025

PEPTIC ULCER DISEASES

Ciwon olsa ta zama daya daga cikin manyan cutuka da suke damun al'ummah a kasar mu ta Najeriya.

Peptic Ulcer Disease : (Gyembon Ciki) general name na na ulcern ciki gabaki daya.

Ita Peptic ulcer ( gyembon ciki ko ciwon ulcer ) ya kasu kashi uku k**ar :

1- Gastric Ulcer (Gyenbo wadda take k**a Fatar ciki ciki)
2- Duedenal Ulcer ( Gyenbo wanda take k**a hanji)
3- Esophagus Ulcer (Gyenbon maqogwaro)

Ciwon Olsa tana zuwa da alamomi diyawa gasu k**ar haka:

1- Konawar zuciya
2- Ciwon Cikin
3- Rashin cin abinci
4- Tashin Zuciya
5- Amai
6- Ciwo har a gadon baya
7- Kashi da jini ko bakkin kashi
8- kumburin ciki
9- ciwon cikin
10- Daukewar numfashi.

Me yake kawo ciwon Olsa ?

* Kwayar cutar bakteriya mai suna H- pylori shi yake kawo ciwon Olsa , Haka kuma yawan shan maganin dauke ciwo k**ar su Aspirin, Shan taba (sigari) da kuma shan Giya suna taimaka sosai wajen kawo ciwon Olsa.

Ta wacce hanya ake daukan Kwayar cutar olsa ?

- Mutum yakan iya daukan wannan koyar cutar ta hanyar musyar yawu (saliva) ko lokocin kiss.

- Mutum yakan iya daukan wannan kwayar bakteriyan ta hanyar ruwan sha da kuma abinci .

Idan ruwan sha ko abinci ya gurbanta da bayan gida ko fitsarin mai ciwon, wanda hakan yana faruwa ne ta hanyoyi da yawa.

Mesa ita ciwon olsa ba'a warkewa da wuri ?

Ba Ba'a warkewa bane , ana warkewa daga cutar Olsa ko wacce iri amma abinda yake faruwa shine :

1- Rashin shan magani yadda yak**ata , yau anwayi gari shan magani barkatai yazama ruwa dare a najeriya , mafi yawa kwayoyin cutar ansaba musu da wannan maganin har yazama suna jurewa .

2- Za kaga mutum ana bashi maganin wata daya ko sati biyu a ranan da yafara shan maganin idan yaji sauki shikenan ya rabu da maganin dai lokocin da alamomin cutar yasake zuwa zaici gaba da shan magani.

3- Misali ace kwayar cutar ana samunshi daga gurbaceccen ruwa , To ana shan magani kuma ana cigaba da shanceccen ruwan kaga babu maganar warkewa .

4- Rashin bin ka'idodin likita ya gaba gaba wajen hana warkewan wannan ciwo na Olsa.

5- Shan magunguna barkatai ba tareda Izinin likita ba musamman magungunan olsa da sunan zai warkar maka da olsa, da kuma amfani da magunguna na gargajiya wanda ba'asan kanta ba.

Shawara ga masu ciwon olsa:

1- A kauracewa wadannan Abinci :
- Abinci mai yaji
- Abinci mai daci
- Abinci Mai sami
- Abinci masu Gas
- Abinci masu dauke da Acid kakar tumaturi.

2- A daina amfani da hayaki ko wacce iri ko tabar sigari, wiwi ko sh**ha sabida suna daga cikin Abubuwan da suke haddasa olsa Kuma suna sananta olsa.
3- Adaina amfani magungunan dauke ciwo irinsu Aspirin, Ibuprofen, cataflam, Naproxen, Feldene, da sauransu.

4- A rage shan giya domin yawan shan giya yana daga cikin abubuwan da suke kawo olsa Kuma suke sananta Olsa.

5- A tabbatar an tace sannan a tafasa ruwan da ake da kwawato akai kafin amfani.

6- A yawaita amfani da kayan lambu musamman cavage (kabeji) yana taimaka wajen dakile ciwon olsa.

7- Sai Kuma zuwa ga likita domin Tabbatar da cutar da Kuma bada magani.

Bayan haka wannan cibiya Mai Albarka

MIFTAHUL SALAM ISLAMIC MEDICINE

Ta tanadarmuku ingantaccen maganin ulcer Sahihi Saboda wannan wata mai Daraja. Ga masu bukata ga Address dinmu👇

Kaduna state Low cost zaria buzai road opposite gidan mangyada No 28

Muna tura maganinmu Duk inda mutum yake A fadin Najeriya Hardama maƙofta

ko A tuntubi wadannan Numbobi

08088457212
07056142919

MIFTAHUL SALAM ISLAMIC MEDICINE 🌿  Ta Kawomuku Ingantaccen Maganin Taiphod da Maleria Don Samun Lafiyarku. Maganin yana ...
18/08/2024

MIFTAHUL SALAM ISLAMIC MEDICINE 🌿 Ta Kawomuku Ingantaccen Maganin Taiphod da Maleria Don Samun Lafiyarku. Maganin yana magance Matsaloli k**ar haka

1 Typhot
2 Maleria
3 Shawara
4 Ciwon kai
5 Rashin cin abinci
6 Zafin jiki
7 Yawan Barci
8 Kasala
Da Sauransu

Don tuntuɓa

08088457212

Address

Tudun Wada

Opening Hours

Monday 10:00 - 18:00
Tuesday 09:00 - 22:00
Wednesday 10:00 - 22:00
Thursday 10:00 - 18:00
Friday 10:00 - 18:00
Saturday 10:00 - 18:00
Sunday 10:00 - 18:00

Telephone

+2348088457212

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Shifa'ul Haqq Islamic medicinee posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Shifa'ul Haqq Islamic medicinee:

Share