20/03/2026
Eid Mubarak 🌙✨
Muna taya al’ummar Musulmi murnar wannan babbar rana ta Sallah.
Muna kuma jinjina ga jajirtattun jami’an Nigerian Peace Unity and Progress, Tudun Wada Division Kano State Command bisa sadaukarwa da ƙoƙarin su wajen tabbatar da tsaron rayuka da dukiyoyin al’umma a wannan lokaci na bukukuwa, kamar yadda s**a saba a ko da yaushe.
Allah Ya saka musu da alheri, Ya ƙara musu ƙarfi da kariya. 🤲
Barka da Sallah, Allah Ya maimaita mana cikin aminci da kwanciyar hankali.