Al-Ajib Herbal Research Center

  • Home
  • Al-Ajib Herbal Research Center

Al-Ajib Herbal  Research Center Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Al-Ajib Herbal Research Center, Medical and health, .

09/07/2023

Assalamu alaikum warahmatullah,sunana Nuraddini Bello Mai (AL-AJIB) Wannan cibiyar magani Mai Suna AL-AJIB, Mun Yi fice,Kuma Mun shahara, a wurin sarrafa itatuwa,sayyu,ganyayyaki, bawawwaki, ingantattu,da zasu magance maku matsaloli iri-iri,daban daban da zasu magance maku matsaloli da ke addabar ku. ZAMU DAUKI WANI BANGARE NA WATA MATSALA,MU YI MAGANA A KANTA.ALAMOMIN SANYI A JIKIN MACE. (1)YAWAN CIYON MARA (2)FITAR FARIN RUWA A GABA (3)KUMBURIN GABA(4)WARIN GABA (5)RIKICIN AL-ADA (6)JIN ZAFI YAYIN SADUWA (7)YAWAN BAREWAR CIKI (8)FITAR KITSE-KITSE A GABAN MACE (9)GANIN DUSA-DUSA A GABAN MACE (10)FITAR RUWA MAI WARI DA YAUKI A GABAN MACE (11)DAUKEWAR NIIMA (12)FITSARI ANA JIN ZAFI (13)GANIN JINI A
LOKACIN FITSARI. Illolin da Sanyi ke haifarwa a jikinmace (1)Zai kashe maki kwayoyin halittar haihuwa Gaba daya ki daina haihuwa. (2)Zai lalata maki maniyyi Gaba daya( 3)Zai dinga saka ki yawan zubar da yawu(4)Zaki dinga Jin yawan tashin zuciya (5)Zai saka gashin ki ya dinga zubewa Domin samun mafita agwada AL-AJIB, Da yardar Allah Zai magance maku matsalolin KU cikin iyawar Allah Mazaunin mu na nan cikin garin sakkwato bakin tashar kalambaina,Wanda suke da wasu matsaloli da bamu ambata ba to su cigaba da bibiyar mu a shafin mu Mai Suna AL-AJIB ko Kuma a tuntubi; 08140011080

MAGANIN BASIR FISABILILLAH DAGA CIBIYAR SARRAFA MAGUNGUNAN GARGAJIYA MAI SUNA AL-AJIB. (1)Cin lemun Zaki guda daya, tare...
26/02/2023

MAGANIN BASIR FISABILILLAH DAGA CIBIYAR SARRAFA MAGUNGUNAN GARGAJIYA MAI SUNA AL-AJIB. (1)Cin lemun Zaki guda daya, tare da bawan sa a bayan kwana biyu,a tattauna a hadiye bawan da ruwan.JARABAWAR KU ITA CE HUJJA ;08140011080/08031570839

MAGANIN GARGAJIYA, RIGA CE,   KOWA DA IRIN TASA,DUKKAN MATSALOLIN SANYI,A BANGAREN MAZA DA MATA ALLAH YA H**E MUNA, (AL-...
26/02/2023

MAGANIN GARGAJIYA, RIGA CE, KOWA DA IRIN TASA,DUKKAN MATSALOLIN SANYI,A BANGAREN MAZA DA MATA ALLAH YA H**E MUNA, (AL-AJIB) MAZAUNIN MU NA NAN CIKIN GARIN SAKKWATO BAKIN TASHAR KALAMBAINA, KO KUMA SHAGUNAN ISLAMIC CHEMIST;08140011080/08031570839

20/02/2023

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al-Ajib Herbal Research Center posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your practice to be the top-listed Clinic?

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram