19/11/2021
Pierre-Emerick :
🇫🇷 Zai iya bugawa Faransa wasa saboda a can aka haife shi.
🇪🇸 zai iya bugawa Spain wasa saboda mahaifiyarsa 'yar Spain ce.
🇬🇦 amma ya zabi buga wa kasar Gabon wasa ne domin karrama mahaifinsa wanda ya kasance kyaftin din tawagar kasar Gabon tsawon shekaru.
𝗟𝗲𝗴𝗮𝗰𝘆 👑