Shifa'ul Haqq Islamic medicine

Shifa'ul Haqq Islamic medicine Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Shifa'ul Haqq Islamic medicine, Medical and health, Zaria.

Barka da zuwa cibiyar
SHIFA-UL HAQQ ISLAMIC MEDICINE

Munada ingantattun magunguna kuma muna Tura Maganinmu ko ina A fadin Najeriya harda ketare

ADDRESS No: 28 Sambo Shehu Idris
Anguwan Rimi Lowcost Zaria Kaduna State, Nigeria

07032233814 08088457212

18/10/2025

Celebrating my 2nd year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉

15/10/2025
🌹 Falalar Aure 🌹Aure ni’imar Allah ce wadda ke kawo nutsuwa, farin ciki da kariya ga zuciya.A cikin aure ne ake samun ab...
09/10/2025

🌹 Falalar Aure 🌹

Aure ni’imar Allah ce wadda ke kawo nutsuwa, farin ciki da kariya ga zuciya.
A cikin aure ne ake samun abokin rayuwa na gaskiya, wanda kuke raba dariya, kuka da mafarki tare.
Aure ba wahala ba ne idan soyayya, hakuri da fahimta s**a zama ginshiƙai.
Allah ya sanya mana albarka cikin aurenmu da na waɗanda suke fatan samun nasa. 🤍



🌹 The Blessing of Marriage 🌹

Marriage is a divine gift that brings peace, happiness, and protection to the heart.
It is in marriage that you find a true life partner — someone to share your laughter, tears, and dreams with.
Marriage becomes easy when love, patience, and understanding form its foundation.
May Allah bless our marriages and grant those who wish for it a beautiful one. 🤍

PROMO PROMO PROMO Ingantaccen Maganin Taiphod da Maleria Don Samun ingantaccen Lafiyarku. Maganin yana magance Matsaloli...
24/09/2025

PROMO PROMO PROMO

Ingantaccen Maganin Taiphod da Maleria Don Samun ingantaccen Lafiyarku. Maganin yana magance Matsaloli k**ar haka

1 Typhot
2 Maleria
3 Shawara
4 Ciwon kai
5 Rashin cin abinci
6 Zafin jiki
7 Yawan Barci
8 Kasala
Da Sauransu

Don tuntuɓa

08088457212

SHIFA-UL HAQQ ISLAMIC MEDICINE
🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿

ADDRESS
NO: 28 SAMBO SHEHU IDRIS ANGUWAN RIMI LOWCOST ZARIA KADUNA STATE. NIGERIA

LIKE AND SHARE TO OTHER PLEASE 🙏

23/09/2025







PROMO PROMO PROMO MASTUBATION CLEANSERINGANTACCEN MAGANIN ISTIMNA'I WANDA YAKE WARWARE DUK WATA MATSALA DA ISTIMNA'I YA ...
19/09/2025

PROMO PROMO PROMO

MASTUBATION CLEANSER

INGANTACCEN MAGANIN ISTIMNA'I WANDA YAKE WARWARE DUK WATA MATSALA DA ISTIMNA'I YA HAIFAR.

Kadan Daga Cikin Matsalolin da Istimna'i Yake Haifarwa.

1, Yana Haifarda Kankancewan Mazakuta.

2, Yana Sa Raunin Mazakuta.

3, Yana Haifar da Saurin Inzali Yayin Jima'i

4, Yana Sa Bushewan Gaba Ga Mata.

5, Yana Sa Yawan Mantuwa.

6, Nauyin Kwakwalwa.

7, Da Nauyin Barci.

8,Tsinkewar Maniyyi.

9, karancin Maniyyi.

10, Yana sa Fitan Farin Ruwa A Gaba.

11, Yana Hana Haihuwa Idan An Dade Anayi.

12,Yana Haddasa Matsanancin Ciwon Sanyi.

13, Yana Janyo Shafan Aljannu.

14, yana haddasa matsanancn Basur

15, Yana Haifarda Ɗaukewar sha'awa

Dadai sauransu

Sannan muna tura Maganinmu ko ina da yardar Allah

CALL ☎️ OR WHATSAPP

08088457212
07032233814

ADDRESS
NO: 28 SAMBO SHEHU IDRIS ANGUWAN RIMI LOWCOST ZARIA, KADUNA STATE. NIGERIA.

*SHIFA'UL HAQQ ISLAMIC MEDICINE*
🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿

LIKE AND SHARE TO OTHER PLEASE 🙏

PEPTIC ULCER DISEASES Ciwon olsa  ta zama daya daga cikin manyan cutuka da suke damun al'ummah a kasar mu ta Najeriya.Pe...
02/03/2025

PEPTIC ULCER DISEASES

Ciwon olsa ta zama daya daga cikin manyan cutuka da suke damun al'ummah a kasar mu ta Najeriya.

Peptic Ulcer Disease : (Gyembon Ciki) general name na na ulcern ciki gabaki daya.

Ita Peptic ulcer ( gyembon ciki ko ciwon ulcer ) ya kasu kashi uku k**ar :

1- Gastric Ulcer (Gyenbo wadda take k**a Fatar ciki ciki)
2- Duedenal Ulcer ( Gyenbo wanda take k**a hanji)
3- Esophagus Ulcer (Gyenbon maqogwaro)

Ciwon Olsa tana zuwa da alamomi diyawa gasu k**ar haka:

1- Konawar zuciya
2- Ciwon Cikin
3- Rashin cin abinci
4- Tashin Zuciya
5- Amai
6- Ciwo har a gadon baya
7- Kashi da jini ko bakkin kashi
8- kumburin ciki
9- ciwon cikin
10- Daukewar numfashi.

Me yake kawo ciwon Olsa ?

* Kwayar cutar bakteriya mai suna H- pylori shi yake kawo ciwon Olsa , Haka kuma yawan shan maganin dauke ciwo k**ar su Aspirin, Shan taba (sigari) da kuma shan Giya suna taimaka sosai wajen kawo ciwon Olsa.

Ta wacce hanya ake daukan Kwayar cutar olsa ?

- Mutum yakan iya daukan wannan koyar cutar ta hanyar musyar yawu (saliva) ko lokocin kiss.

- Mutum yakan iya daukan wannan kwayar bakteriyan ta hanyar ruwan sha da kuma abinci .

Idan ruwan sha ko abinci ya gurbanta da bayan gida ko fitsarin mai ciwon, wanda hakan yana faruwa ne ta hanyoyi da yawa.

Mesa ita ciwon olsa ba'a warkewa da wuri ?

Ba Ba'a warkewa bane , ana warkewa daga cutar Olsa ko wacce iri amma abinda yake faruwa shine :

1- Rashin shan magani yadda yak**ata , yau anwayi gari shan magani barkatai yazama ruwa dare a najeriya , mafi yawa kwayoyin cutar ansaba musu da wannan maganin har yazama suna jurewa .

2- Za kaga mutum ana bashi maganin wata daya ko sati biyu a ranan da yafara shan maganin idan yaji sauki shikenan ya rabu da maganin dai lokocin da alamomin cutar yasake zuwa zaici gaba da shan magani.

3- Misali ace kwayar cutar ana samunshi daga gurbaceccen ruwa , To ana shan magani kuma ana cigaba da shanceccen ruwan kaga babu maganar warkewa .

4- Rashin bin ka'idodin likita ya gaba gaba wajen hana warkewan wannan ciwo na Olsa.

5- Shan magunguna barkatai ba tareda Izinin likita ba musamman magungunan olsa da sunan zai warkar maka da olsa, da kuma amfani da magunguna na gargajiya wanda ba'asan kanta ba.

Shawara ga masu ciwon olsa:

1- A kauracewa wadannan Abinci :
- Abinci mai yaji
- Abinci mai daci
- Abinci Mai sami
- Abinci masu Gas
- Abinci masu dauke da Acid kakar tumaturi.

2- A daina amfani da hayaki ko wacce iri ko tabar sigari, wiwi ko sh**ha sabida suna daga cikin Abubuwan da suke haddasa olsa Kuma suna sananta olsa.
3- Adaina amfani magungunan dauke ciwo irinsu Aspirin, Ibuprofen, cataflam, Naproxen, Feldene, da sauransu.

4- A rage shan giya domin yawan shan giya yana daga cikin abubuwan da suke kawo olsa Kuma suke sananta Olsa.

5- A tabbatar an tace sannan a tafasa ruwan da ake da kwawato akai kafin amfani.

6- A yawaita amfani da kayan lambu musamman cavage (kabeji) yana taimaka wajen dakile ciwon olsa.

7- Sai Kuma zuwa ga likita domin Tabbatar da cutar da Kuma bada magani.

Bayan haka wannan cibiya Mai Albarka

MIFTAHUL SALAM ISLAMIC MEDICINE

Ta tanadarmuku ingantaccen maganin ulcer Sahihi Saboda wannan wata mai Daraja. Ga masu bukata ga Address dinmu👇

Kaduna state Low cost zaria buzai road opposite gidan mangyada No 28

Muna tura maganinmu Duk inda mutum yake A fadin Najeriya Hardama maƙofta

ko A tuntubi wadannan Numbobi

08088457212
07056142919

MIFTAHUL SALAM ISLAMIC MEDICINE 🌿  Ta Kawomuku Ingantaccen Maganin Taiphod da Maleria Don Samun Lafiyarku. Maganin yana ...
18/08/2024

MIFTAHUL SALAM ISLAMIC MEDICINE 🌿 Ta Kawomuku Ingantaccen Maganin Taiphod da Maleria Don Samun Lafiyarku. Maganin yana magance Matsaloli k**ar haka

1 Typhot
2 Maleria
3 Shawara
4 Ciwon kai
5 Rashin cin abinci
6 Zafin jiki
7 Yawan Barci
8 Kasala
Da Sauransu

Don tuntuɓa

08088457212

Address

Zaria

Opening Hours

Monday 10:00 - 18:00
Tuesday 09:00 - 22:00
Wednesday 10:00 - 22:00
Thursday 10:00 - 18:00
Friday 10:00 - 18:00
Saturday 10:00 - 18:00
Sunday 10:00 - 18:00

Telephone

+2348088457212

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Shifa'ul Haqq Islamic medicine posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Shifa'ul Haqq Islamic medicine:

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram