26/07/2025
LACCA TA MUSAMMAN AKAN HAWAN JINI:
✅ Mene blood pressure ?
✅ Menene ciwon hawan jini, dalilan kamuwa da shi da alamomin shi?
✅ Menene low blood pressure, dalilan kamuwa da shi da alamomin shi?
✅ Hanyoyin rabuwa da su gabadaya.
Domin shiga laccan ayi mana magana ta WhatsApp a 08034599766 ko 07072859440 ko 09123737965.