Sirrin ma'aurata

Sirrin ma'aurata Domin taimakon al'umma da magungunan gargajiya/gyran jiki mata da maza
Hada aure da kuma Shawarwari na yau da kullum.
(1)

MATAN SIRRI KUZO GA SABON UPDATE Idan har kina neman matsi wanda yake sha yanzu magani yanzu kiyi wannan hadin na kwana ...
26/04/2026

MATAN SIRRI KUZO GA SABON UPDATE
Idan har kina neman matsi wanda yake sha yanzu magani yanzu kiyi wannan hadin na kwana ukku kadai akeyi idan kikayi ya wuce haka babu ruwana...

Amma kafin nan, dan Allah inason kutaimaka da like da share domin hakan na karaman kwarin gwiwa kuma sakon na isa al'ummarmu suna amfana dashi sannan kuyi following na Sirrin ma'aurata domin samun ingantattun magunguna

Mu hadu a comment section
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

25/04/2026

YANDA ZAKI GIGITA OGA YAYI LOKACIN DAKAN TURMI DA TABARYA
Pls like, share & follow mu hadu a comment

24/04/2026

FITA DAGA MATSALA
Duk matsalar da kake ciki idan kayi wannan aikin Allah zai baka mafita cikin gaggauta
Sirrin ma'aurata

KANASON MATARKA TA GIRMAMAKA KURAYU CIKIN SALAMA DA SOYAYYA? GA ABINDA ZAKAFARA YI MATA..A gaskiya, girmamawar mace ga m...
23/04/2026

KANASON MATARKA TA GIRMAMAKA KURAYU CIKIN SALAMA DA SOYAYYA?
GA ABINDA ZAKAFARA YI MATA..

A gaskiya, girmamawar mace ga mijinta ba ta zo da tilas ko tsoro ba—tana fitowa ne daga halaye da dabi’u masu kyau da mijin yake nunawa kullum. Ga wasu daga cikin manyan abubuwan da ke sa mace ta girmama mijinta:

1. Gaskiya da rikon amana
Idan mace ta san cewa mijinta mai gaskiya ne, baya yaudara, kuma yana cika alkawari—za ta girmama shi da zuciya ɗaya.

2. Adalci da mutunci
Mijin da baya zalunci, baya tauye hakkin matarsa, yana nuna adalci da mutunci a mu’amala—yana samun girmamawa kai tsaye.

3. Kulawa da tausayi
Mace tana matuƙar daraja mijin da yake kula da ita, yana sauraron damuwarta, kuma yana tausaya mata a lokacin wahala.

4. Kwarewa wajen jagoranci (leadership)
Ba da iko ba tare da hikima ba, amma jagoranci mai hankali—wanda ke yanke shawara da kyau, yana kuma ba matar tasa damar bada gudummawa.

5. Kyakkyawar magana da ladabi
Yadda kake magana da mace yana da tasiri sosai. Magana mai daɗi, girmamawa, da kaucewa zagi ko cin mutunci—na ƙara soyayya da girmamawa.

6. Tsayawa kan nauyi (responsibility)
Mijin da yake ɗaukar nauyin gidansa, yana aiki tukuru, kuma yana kokarin inganta rayuwar iyalinsa—mace tana girmama irin wannan namiji.

7. Hakuri da juriya
Rayuwa ba ta rasa matsaloli. Mijin da yake da haƙuri, baya saurin fushi, yana warware matsala cikin nutsuwa—yana zama abin koyi.

8. Tsoron Allah da kyawawan dabi’u
Idan mutum yana da tsoron Allah kuma yana bin hanya madaidaiciya, mace za ta ga darajarsa ta karu sosai.

9. Ba da daraja da girmamawa ga ita ma
Idan kana girmama matarka, kana ba ta daraja a gaban jama’a da a sirrance—ita ma za ta mayar maka da hakan.

10. Tsabta da kula da kamanni
Koda abu ne mai sauƙi, tsafta da kula da kai na kara darajar mutum a idon mata.

A takaice:
👉 Girmamawa ana samun ta ne ta hanyar hali, ba iko ba.
👉 Idan kana so mace ta girmamaka, ka fara da girmamata.

Minene Ra'ayinku akan wannan maganar rubuta mana a comment section

Follow Sirrin ma'aurata

MACE SAI DA GYARA!matan Sirrin ma'aurata kuzo kuyi wannan hadin domin keda oga kuji dadi. Pls like &share mu hadu a comm...
23/04/2026

MACE SAI DA GYARA!
matan Sirrin ma'aurata kuzo kuyi wannan hadin domin keda oga kuji dadi. Pls like &share mu hadu a comment

22/04/2026

BIYAN BUKATA DAGA ALLAH
idan har kina da wata bukata a wajen Allah kowace irice pls like share shigo comment

21/04/2026

TAMBAYA MABUDIN ILIMI..
KUZO KUYIMAN TAMBAYA NA BAKU AMSA
Sirrin ma'aurata

19/04/2026

YANDA ZAKA LALATA SIHIRI DA KAMBUM BAKA(MAITA)

shigo comment section
Sirrin ma'aurata

19/04/2026

RAGGON NAMIJI
Raggon namiji shine wanda baya iya mayar da tsaba gari, da ya fara tabaryasa zata kwanta mu hadu a comment

MATAN SIRRI!Kina FAMA da kananun mazaunai kinason mamanki ya cuko Mu hadu a comment section👇👇👇👇👇👇 Sirrin ma'aurata
17/04/2026

MATAN SIRRI!
Kina FAMA da kananun mazaunai kinason mamanki ya cuko
Mu hadu a comment section

👇👇👇👇👇👇
Sirrin ma'aurata

MATAN SIRRI...Kuna ina ga wani Sabon UPDATE na cukowar n*no da mazaunai cikin sati daya kacal...hanzarta ki shiga commen...
17/04/2026

MATAN SIRRI...
Kuna ina ga wani Sabon UPDATE na cukowar n*no da mazaunai cikin sati daya kacal...hanzarta ki shiga comment section domin ki amfana

Sirrin ma'aurata

Address

Zaria City
Zaria

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sirrin ma'aurata posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share