10/26/2021
๏ฟฝโค๐๐๐
ZAKISAN KONI WAYE
โค๐๐๐๐
ยฎzuwairat( ummu maryam)
4โฃ8โฃ
Dukkan mutane wurin mamaki ne kwance kan fuskansu, banda oba donshi yasan hakan zai faru, Salem kura mata ido yayi da idanuwanshi da s**a chanza kala, k**an ya hadiye rai ya mutu kawai yake, kallon tawa data sunkuyar da kai hawaye juna zuba yayi, duk Ilahirin jikin shi shaking yake, amma kam rasa yawu yayi cikin bakinshi, oba baki ya bude yayi niyyan sallaman tawa OBJ yayi saurin cewa
"Daughter.. Ki daga kanki ki kalleshi da kyau...baki sanshi ba?.." Tawa bata samu courage din kara kallon Salem ba, kawai hawaye ne ke zuba fuskanta k**an tap,
"You can go...$" oba ya fada mata, ahankali ta mike kanta kasa ta fita daga wurin, tana fita ta fashe da kuka sosai tana gudu ta nufi part dinsu.
Salem ji yayi iska na Neman yi mashi kadan
"She deny me..." Ya fada ahankali, k**an an tureshi ya fita daga wurin ko takalmi babu kafanshi ya fita da sauri, yana fita ya hangi bayanta ta shiga part dinsu, mami tana ragube upstairs dake opposite inda part dinsu yake, tana kallon abinda ke faruwa, da gudu Salem ya bi bayanta, tana shiga ta zube kasa tana kuka, Salem shiga yayi har falonsu, wani fixga yayi mata ya daga ta tsaye ya wanka mata wani mahaukacin mari
"Ni ke baki saniba!?" Yafada k**an numfashin shi zai dauke, tawa rike hannun wanshi tayi tana kuka, fixge hannun shi yayi ya kara zuba mata wani mari, cikin ihu yace
"What have I done to you?...why me..." Rike mashi hannu ta karayi ya kara fixgewa,
"I said uban me nayi maki?...why are you killing me slowly..." Yafada hawaye na zuba daga idanuwanshi, tawa kara kokarin rike mashi hannu tayi ya fixge ya rike shoulders dinta da hannuwanshi biyu ya fara girgiza ta sosai yana cewa
"Tell me what I have done to you to deserve this humiliation...Tell me abinda nayi maki kika yi insulting dina kikayi insulting parents dina...tell me why you want me dead..." Duk furucin dayayi sai ya girgiza ta k**an zai karyata, yana kuka tana kuka, da karfi ya kara rike shoulders dinta, tawa ta rike mashi hannuwa,
"Tell me...ki fadamin or zan kashe ki in kashe kaina...then we can continue in hell..." Da karfi ya kara girgiza ta
"I said tell me why you deny me..in front of my parents..." Yafada cikin murya k**an na mayunwancin zaki, tawa data fara fita hayyacinta saboda irin girgiza da yakeyi mata ta fara cewa
"Umma.. I promise... Umma.. To..leave you... Alone..." Tafada k**an numfashin ta zai dauke
"F**k you..f**k your promise.... Umma has given her...blessings..." Yafada cikin kuka kuma he don't care if the whole world is watching, a hankali tawa ta girgiza mashi kai
"She...made...it..clear.. She..don't want...you...to marry...another... Language..." Da karfi ya kara girgiza ta
"I said Umma have given her blessings!" Ya fada cikin tsawa, turata yayi gefe ta fadi kan kujera, shima ji yayi kafanshi bata daukan shi, ahankali ya zame ya zauna kasan carpet yana kuka, tawa mikewa zaune tayi, ta dawo kasa kusa dashi, kafa yasa ya tureta daga wurin shi ya cigaba da kuka k**an anyi mashi albishir da jahannama.
Acikin palace kam dukkan su cikin tension suke, kanin Abba yaso ya bi bayan Salem amma OBJ ya dakatar dashi, Abba kam tunani yake kilan wannan yana Iya zama sanadiyan mutuwan Salem don yasan irin son da Salem ke yiwa Tawakaltu. Dukkan su babu mai bakin magana, Obj ne yayi gyaran murya sannan ya fara cewa
"Nasan there is something behind what happened... Naga sonshi a idanuwanta..." Shuru yayi ya juya wajen da oba ke zaune
"Your royal highness.. Ko kana da masaniya kan abinda ke faruwa?.." Oba gyara zama yayi sannan yace
"Gaskiya nafiku bacin rai kan abinda ya faru cos babu abinda Salem zai nema wurina in hanashi saidai nasamu labarin ummanshi batason ya auri wata yaren..." Abba shuru yayi yana sunkuyar da kanshi kasa don Sam baida kwarin jiki, oba yacigaba dacewa
"Kuma uwar dabance..in har batason Abu..to wannan abun baya albarka..." Da sauri Abba yace
"Your royal highness maganaka gaskiya ce, amma wallahi umman Salem tayi realising mistakes dinta...she has given her blessings,..." Yafada cikin sanyin murya, OBJ mamaki yayi sosai
"Gaskiya in hakane...auren ba mai yuwa bane..amma tunda kace ta bada blessings dinta..maybe if possible kuzo tare daita..don gaskiya bamu yarda a hada auren da uwanda bata so..." Ahankali Abba ya gyada kai alaman understanding, sai tunani yake daman haka mutanen nan suke? ...don yasan da kyar a hana aure a arewa don uwa bataso. Abba sai tunanin inda Salem yake yake.
Salem kam hada kai yayi da gwaiwa yana kuka sosai, da kyar tawa ta Iya kara mikewa ta rarrafa inda yake, cikin kuka tace
"Please... Ife..." Afusace Salem ya daga kanshi
"If you ever call me that again.. I will strangle you to... Death...baki sona...baki taba sona ba..." Kurawa juna ido s**ayi hawaye na zubowa daga idon kowanne su, cikin shessheka ta kara cewa
"Please... Tell.. Me...have Umma given... Blessings..." Salem murtuke fuska yayi ya mike ahankali ya goge hawayen fuskanshi, sannan ya juya gareta ya nuna ta da dan yatsa
"Ko kece autan mata..na hakura dake....ko sonki zai kasheni...na hakura dake....amma Allah yaisa tsakanina dake...I will not forgive..." Da sauri tawa ta rike mashi kafa sannan ta mike ahankali, wani irin kallon juna suke, Salem yana tunanin yasan bazai iya rayuwa bada itaba, itama tana tunanin no body is taking away this man from her, she has the right to love and she loves him
"Am not letting you go..." Ta fada mashi, tana kaiwa nan tayi hanyan waje.
Mami na gani Salem ya Dade part dinta bai fito ba ta sauko, adaidai bakin palace ta cikaro da tawa data koma k**an baitaba, duk idanuwanta sun chanza color, fuskanta ya kumbura, rike mata hannu tayi, Salem ma fitowa yayi ya nufosu.
"Habibty were are you going?... What happened to your face..." Ta jerawa tawa tambaya, amma tawa bata saurareta ba ta fixge hannun ta daga hannun mami ta shiga cikin palace da gudu, da gudu Salem ma ya taho, mami tsaya kallon ikon Allah tayi, yanmatan gidan har dasu tima da deeja suna tsaye tsakar gidan suna kallon su, don dazu da s**a wuce sun gansu, kuma yanzu sun san sir Salem ne, tima so tayi tashiga part din mami amma sauran yan Matan S**a hanata.
Tawa shiga cikin palace tayi, tundaga bakin palace din tayi kneeling tafara rarrafawa har gaban oba, su Abba da OBJ kallon ikon Allah kawaisuke, Salem na tafe bayan ta, tafiya yake ahankali yana kallon yanda take kuka tana crawling kasa, cikin shessheka tafara cewa
"Grandpa.. Nasan shi....I know him...and... I love him... Am...sorry..." Yanda take maganan k**an ranta zai fita yasa oba daga mata hannu, amma batayi shuru ba ta cigaba dacewa
"Grandpa... I love.. Him..." Kai oba ya gyada mata alaman I understand, mami na tsaye bakin fada tana jin abinda tawa take cewa, duk mutanen wurin jikin su yayi sanyi Abba kam k**an zaiyi kuka yakeji, OBJ kam baki ya saki don tunda yake bai taba ganin event din da ya bashi tausayi irin wannan ba, Salem har lokacin bai bar hawaye ba ahankali shima yayi kneeling bayan ta, saida ya goge hawaye shi ya daidai ta murya sannan yafara cewa
"I promise... To take care of her...i will make sure she's happy.... She will be the only gueen of my heart... I will do everything.... For her...." Mami duk tana jin abinda yake cewa oba daga kai yayi ya kalleta
"History is repeating itself..." Oba ya fada cikin ranshi, kallon tawa da Salem yayi
"Ni ba dangin uban Tawakaltu bane...am amatsayin na na sarkin gari da kuma grandpa dinta...na baka Tawakaltu..." Da sauri OBJ da sauran mutane s**a kwanta kasa suna godiya, shima Salem kwantawa yayi, duk yanmatan gidan suna tsaye bakin window suna kallon kuma suna jin abinda ake cewa, dukkan su ihu s**a fara suna tsalle, tima hannu tasa bayan kunnenta k**an tana sauraron wani few seconds later tace
"I can hear a wedding bell ringing.." Dukkan su ihu s**a karayi, jikin mami ba kwari ta bar bakin palace ta koma part dinta, dukkan mutanen komawa s**ayi s**a zauna, ahankali Salem ya mike yakara kneeling, har lokacin tawa bata tashi ba, ahankali ta juya zamanta ta fuskanci Salem, cikin rawan murya tace
"Am sorry..." Girgiza mata kai yi
"No...am sorry for hitting you..." Yafada cikin whisper yana kallon yanda ya bar hannun shi kan fuskanta. Ahankali ta mike shima ya mike, tafiya ta farayi amma k**an iska na kadata, da kyar ta kai baki palace, Salem na bin bayanta don inda babu Abba awajen da daukan ta zaiyiko gaban uban waye, tana fita yanmatan s**a rungume ta ta fada jikin su tana kuka, dukkan su tsaya kallon sir Salem in flesh and blood s**ayi, Dan murmushi yayi sannan yace
"Excuse me ladies..." Dukkan su daria s**ayi s**a sakar mashi tawa. Hannunta ya rike s**a k**a hanyan part din mami, har sun kai bakin kofan tawa tadan tirje tana girgiza mashi kai, shima girgiza mata kai yayi sannan bude kofa, mami ce zaune sai hawaye take, babu abinda take tunawa sai irin tsangwaman datasha wurin family mijinta, gani suke ita tasa ya juya masu baya wai don tana princess. Ahankali Salem ya saki hannu tawa ya zauna gaban mami, ahankali yafara cewa
"Mami... Nasan bani ke bakiso ba...halin mutanen mu da kika zauna dasu ke bakiso...Ni ina daukan maki alkawarin zan kula da yarki k**an yanda zan kula da kaina..." Mami goge hawayenta tayi sannan tace
"Allah ya ba ikon kula da yata... Dan Allah duk laifin dazatayi maka..please kar ka saketa...ka hukuntata...please" dan murmushi yayi
"Sakin mata baya cikin dictionary dina...insha Allah I will show you that we are not all the same..." Kai kawai ta gyada mashi
"Kam irin wannan wahalan Dana sha kanta zan saketa?... Ai intayimin laifi ubanta zanci mu shirya.." Yafada cikin ranshi. Mikewa yayi ya bar dakin, tawa kam rakubewa tayi jikin bango don gani take mami zata cimata for going against her order. Mami mikewa tayi ta koma bedroom dinta, da sauri tawa tashiga nata bedroom din ta kwanta tana jin dadi.
Salem na fita ya hangi yanmatan zaune cikin balcony suna ganin shi s**a fara kus2 kuma maganan shi suke, kallon white leg dinshi mara takalmi s**ayi, har ya Dan wucesu ya dawo wurin su,
"In-laws.. Can I know the names of these beautiful ladies?..." Ya tambayesu sounding so naughty, da sauri s**a fara introducing Kansu dan murmushi yayi yana godewa Allah da bada Khalid yazo ba don yasan babu abinda zai hanashi flirting dasu in yana nan, bayan sun gama
"Lovely names.." Yafada yana saka hannu cikin aljihunshi, ATM ya fiddo sannan ya fara cewa
"Ga ATM ...Ku shiga cikin gari Ku nemawa princess dina the most expensive phone... Sannan each and every one of you should spend 200k..." Ihu s**a farayi suna Neman tada palace din,
"For us?.." S**a fada gabaki dayansu, murmushi yayi yana daga gira daya
"Yes..babies...you know money is not the problem..."
"We know handsome!" S**a fada in chorus, wacce tafisu shekaru mai suna mufida ta amshi ATM din sannan ta kalli sauran
"Sis Ku kirani nan in dauko car keys.."
"OK" kawai s**a amsa mata, Salem wani murmushi yayi ya k**a hanyan cikin palace.
Su Salem na barin palace OBJ ya kalli oba sannan yace,
"Tunda an gama wannan sai Ku bamu list da kuma ranar introduction.." Oba dariya yayi
"So soon haka?" Abba dadi yaji yanda OBJ yasan abinda ke cikin ranshi
"Meye na wasting time kuma?... Kawai mu gama mu dauki yarmu.." Dukkan su dariya s**ayi sannan oba yace
"To yanzu zan aikawa iyayen yarinyan maza...zuwa next two weeks kuzo sai Ku amshi list..." Kai OBJ ya Dan girgiza
"Ranka shi dade two weeks yayi mana yawa...ka Dan rage mana..."
"OK...bakomai... Ku dawo zuwa next week..."
"Godiya muke.. So ranar zaayi fixing din ranar introduction ko?.." wani uncle Salem ya tambayi oba
"Insha Allah..."
Salem na shigowa ya zauna kanshi kasa, acikin zuciyanshi kam dadi yakeji Mara misaltuwa.
Yanmatan sa s**a tafi shopping kam basu dawoba sai 5:30pm lokacin su Salem sun dawo daga masjid suna zaune palace, hira kawai su Abba da oba suke, shikam so yake ya kara komawa wajen tawa su danyi hiran wedding preparations, hakuri yayi tunda ba yau zasu koma ba, da sun koma government house zai sabe ya dawo.
๐๐๐๐โค
ZAKISAN KONI WAYE
๐๐๐๐โค
ยฎzuwairat(ummu maryam)
4โฃ9โฃ
Tawa najin anbude kofan dakinta tayi saurin mikewa zaune, mami tagani tashigo jikinta duk babu kwari, gaban tawa ne yafara disco cos gani take mami dukanta zatayi, mami batace komai ba ta zauna gefen gadon, tawa rakubewa tayi jikin bango, mami tafi minti biyar zaune batace kala ba, sai daga baya tayi ajiyan zuciya sannan tafara cewa
"Yanzu tawa duk maganan danayi maki saida kika nuna kin sanshi?.. " tafada cikin sanyin murya, tawa bata ce komai ba tafara sabon kuka, hannu mami ta daga mata alaman tayi shuru, nan take ta hadiye kukanta
"Yanzu tawa har kinyi girma da bazaki bi umarni na ba?... Ko kina ganin farincikin ki ke banaso" shuru tayi for a moment sannan tacigaba dacewa
"Sam ba haka bane...kawai banason abinda zsai tabamin ke..kuma banason ki sha wahalan Dana sha...yana making promise wai zai yi this and that... Its all lie.. There is something he sees in you..the moment ya dauki wannan abun zai ajiyeki gefe ba fata nake maki..." Tawa ji tayi gaban ta na faduwa don gani take maganan mami gaskiya ce ba k**an in ta tuna yanda yake maganan s*x cikin waya, taji mami nacewa
"Kuma tunda ummanshi bata sonki koshi baiyi aureba dole zata aura mashi mata yarensu lokacin zaki koma..." Shuru tayi dataga tawa ta fara kuka sosai, mami tsaya kallon ta tayi
"Ki bar
wannan kukan cos there is no going back..." Cikin kuka tawa tace
"Mami..yace Umma ta yarda.." Baki mami ta tabe sannan tace
"Allah yasa..nidai kullum inayi maki aduan kar Allah yasa kisha wahalan Dana sha a baya..and I will continue praying for you..." Tawa batace komai ba ta cigaba da kuka, ahankali mami ta jawota jikin ta.
Bayan su Abba da Salem s**a dawo daga sallan magrub s**ayi dinner, har lokacin oba ya hanasu tafiya, saida s**ayi sallan ishai sannan s**ayi masu bankwana s**a fita Salem kam tunani yake ai babu inda zashi har sai ya gan tawarshi, suna zuwa wajen motocinsu ya kalli Abba
"Abba da akwai wani friend dina nan garin...yace zaizo ya kaini gidanshi.. So kilan in kwana chan..." OBJ dariya yayi yana yi mashi naughty look, Abba dai baice komaiba ya shige mota, cikin ranshi yana cewa
"Yayan zamani..Allah dai yasa ba zani kuke ba.." S**a tada mota s**a bar Salem tsaye wurin, suna tafiya ya fara waige2, daya daga cikin yanmatan yagani tana kallon shi daga kan bene, hannu yayi mata alaman tazo, da sauri ta sauko daga kan benen, gaidashi tayi ya amsa mata
"Please sis I want to see my princess.. Is it allowed if I go there now..." Da sauri ta daga mashi kai
"Yes sir...I can es**rt you if you want me to..."
"OK..help please" yafada yana dariya, gaba tashiga ya bi bayanta, daidai falon mami tayi sallama baa amsa ba alaman babu kowa wurin
"Sit sir.." Ta fada mashi sannan ta shiga bedroom din tawa, lokacin tana zaune tayi tagumi tana kallon kwallin wayan dake gaban ta, ta sanya kayan bacci tana tunanin hiran dazasuyi da Salem yau, ga kuma maganan da mami ta fada mata yana yi mata yawo a kunne. Tana gani idayat ta dawo hankalinta, sauka tayi daga kan gado
"Sis how far..." Ta tambayeta cikin sanyin murya
"Cool.." Ta amsa mata tana kallon s*xy nighty dake jikinta, idayat shuumin murmushi tayi sannan tace
"Kizo..." Ta fada tana nufan kofa,
"Inji wa?..." Ta tambayeta surprisingly cos mami bata dade da barin dakin ba,
"Inji mami.." Tafada tana fita daga cikin dakin, tana zuwa falo tayiwa Salem OK sign da hannun ta sannan ta fita daga falon, tawa batayi wasting time ba ta fito a haka, kuma abun takaice bata ga Salem ba da wuri, shikam tana fitowa ya kura lustrous skin dinta ido, tana waigawa s**ayi ido hudu, da sauri tasa hannu ta kare kirjinta, Salem murmushi yayi tare da kauda kanshi gefe,, da sauri ta koma ciki, dafe kirjinta tayi tana nishi sama2, da sauri ta dora zani kan kayan bacci sannan ta saka hijjab datayi sallan sannan ta sake fitowa, Salem murmushi yayi da ganta, kanta kasa ta durkusa ta gaisheshi, amsawa yayi, zama tayi kasa gabanshi amma har lokacin bata daga kai ta kalleshi ba,
"Hmmm...habibty yau baki kallo na?.." Ya tambayeta yana kallon yanda take wasa da Dan yasanta,
"Habibty kin rame da yawa...what happened to you?.." Dan baki ta turo sannan tace
"You.."
"Seriously?..." Hararan shi tayi
"You always make me cry..."
"Ohhh...sorry... You caused it...you landed me on the hospital bed..."
"Is that why you said you are getting married?..." Daria yayi
"But that was you..." Shuru tayi, hannun ta ya k**a yana kallon yatsunta,
"I think this lovely finger need a diamond ring.." Yafada yana rike da yatsanta na tsakiya, wayanshi ya fiddo, wata number yayi dailing, few seconds akayi picking bayan sun gaisa Salem yafara cewa
"I need a very big diamond ring..."
"Na Umma?.." Aka tambayeshi daga chan bangaren
"No..for my princess.." Ihu mutumin yafarayi daga chan bangaren, har saida Salem ya cire wayan daga kunnenshi don kar ya kashe mashi kunne
"Sir finally... Who is this lucky girl?...". Salem kurawa tawa ido yayi
" she's not the lucky girl.. Am the lucky guy..so kuna da big gem diamond ring?... ".
" yes..yes...da akwai... What size.. " Salem dan murzan yatsanta yayi ahankali
"Kawai zansa pilot dina ya zo Lagos first thing tomorrow morning ya amso different size,..in na zaba jibi Sai a maido maka.."
"OK..sir..my regards to your princess.." Salem bai kara cewa komai ba ya kashe wayan. Gucci's online shopping site ya shiga sannan ya dan duka ya nuna mata pictures na expensive dresses
"Habibty duk Wanda yayi maki ki nuna...we have to start shopping.." Tawa dagawa tayi ta kalleshi ya daga mata gira sannan ta maida idonta kan wayan, gani tayi dukkan kayan kan page din babu na kirki, kara kallonshi tayi ya kashe mata ido
"Gaskiya I can't pick any cloth from here .."
"Why..."
"There don't have decent clothing.." Salem Dan daria yayi
"Ai habibty those clothes are for home... Kuma bana nan Nigeria bane..kawai just select.. Zan tura aje wajensu a dauko ayi filling closet dinki na instabul..." Tawa Dan baki ta turo
"Gaskiya I can't wear any of those clothes..."
"Hmmm...we shall see..." Yafada sannan ya fara selecting s*xy wears, bikinis, bunny slippers etc, yana gama wannan yabude Adrienne Vittadini shopping website, saukin wurin duk Arabian dresses ne, suma kaya yayi selecting da yawa sannan ya koma Chanel nan takalma da bags kawai yayi selecting, tawa kam Sai kallon ikon Allah take don dukkan kaya dayake selecting da dollar price ne ajikin su kuma babu Wanda is less than 1000$
"Wai is this necessary yanzu?" Ta tambayeshi ahankali
"Yes..princess.. Time is not on our side.. Kinsan insha Allah in the next one month we will be couple..." Ido tawa ta zaro,
"One month k**an an gaji dani?...gaskiya Aa.." Daria Salem yayi
"Ai am eager...you know why?..." Ya tambayeta, tasan halinshi, kin amsa mashi tayi
"Na ga phone.. Nagode.." Banza yayi daita yacigaba da murza yasanta yana cewa
"Kinsan yanda kika wahalal dani saina rama..."
"Kodai ka wahalal daniba..."
"No..ke.kika wahalal dani...kin gudu kin barni.. Yau kuma kin kusa aikani lahira..you will plead for that..."
"Am sort.."
"Ba yanzu ba.. Nan gaba kadan..." Ita kawai shuru tayi tana tunanin maganan mami sannan tana mamakin yanda yake magana...hira s**a danyi sannan ya mike
"Habibty zan tafi...please kina iya bani kwatancen wani hotel nan kusa?... Cos I can't go to the government house now..."
"Nidai ban san koina nan ba...amma muje in raka bakin gate ka tambayi guards"
"OK then..." Yafada tare da mikewa, itama mikewa tayi, ya rike hannun ta s**a fita waje, katon compound din babu kowa, ga haske k**an rana, hannun shi cikin nata har s**azo wurin masu guiding gate, nan s**a tsada mashi taxi ya hau..k**an kar ya bar ta yakeji, hannu s**a dinga dagawa juna har ya bar wajen.
Wacegari gidansu tawa yayi breakfast, a lokacin oba baisan yana palace ba, mami a bedroom dinta taci abinci shikam da tawa kan dinning. Around 9am pilot dinshi ya kawo sako daga lasgidi, diamond ring ne kala2, hannun ta ya rike ya dinga gwada rings din har aka samu size dinta, bayan ya sallami pilot din da sauran diamonds din. Cewa yayi zai tafi.
Sallama yayi dasu mami ya fito waje, suna fita balcony ya amshi zoben daya bata.
Daga saman bene su idayat da sauran su s**a sauko Sai zolayan tawa suke, Salem sai murmushi yake, saida s**a kai bakin gate da dukkan yanmatan, yace su rakashi har bakin t**i, haka s**a bishi riiii. Har da tawa, saida s**a kai bakin t**i cikin mutane sosai, ya juya yana kallon tawa, dukansu basu ankaraba Ahankali yayi kneeling gaba tawa, dukkan mutane tsayawa s**ayi suna kallon su, sisters din tawa baki s**a rike, nan take mutane s**a zagaye suna ana cewa wannan k**an that billionaire... Tawa kokarin rike shi take yatashi amma yaki, saida yaga mutane dayawa sun taru kuma lokacin ansan Salem ne, wasu unknown yanmata Sai hawaye suke, mutane Sai dauka suke cikin waya, ahankali Salem ya kalli tawa eye ball to eye ball sannan ya fara cewa
"Tawakaltu.. Abinda akayi jiya a palace ba kowa ya saniba...thats why inason in tambayeki gaban wayan nan dumbin jamaa..." Yafada yana nuna mutanen dake tsaye suna kallon su sannan ya maida kanshi wurin tawa, a lokacin banda hawaye babu abinda tawa keyi,
"Tawakaltu.. Will you dome the honour of making me the happiest man on earth... Will you marry me?..." Tawa cikin kuka ta gyada mashi kai, dukkan mutanen tafi s**a farayi, wasu Sai kuka suke mussanman yanmatan dake tunanin how they wish they are tawa, hannun ta ya k**a ya sa mata zoben, mikewa yayi, da sauri idayat ta k**a hannun tawa tana nuna masu zoben tana cewa
"It's a diamond.." Tawa kam rufe fuskanta tayi tana kuka har s**a koma gida, Salem kam taxi ya hau har government house sannan s**a k**a hanyan yola.
Ko hour dayan baa kaiba latest news ya koma
THE NIGERIA MULTI BILLIONAIRE PROPOSED HIS YORUBA GIRLFRIEND IN PUBLIC
Nan take aka fara nunawa Cikin news channel na gida Dana waje, don har lokacin dayake kneeling agaban ta aka dinga nunawa, cikin wayanda s**a gani k**a har da family da kawayen ameera.
๐๐๐๐โค
Upp..upp..uppa..kanamstar..." Ameera ke ta maimaitawa tana rawa a tsakar gidan, dukan yayan hinde Sai clapping suke yimata, tana rike da wayanta da tawaka itakuma Sai bi take da baki tana girgiza jiki, hinde na zaune tana figan kasa Sai cewa
"Wannan yarinyan baidai rawaba" diyan hinde dake ta wanke cefene ta mike tazo wuce ameera ta riketa.
Amun afwa abisa jina shiru kwana2 akwai wani uzurin da yasa banyi post ba.