09/01/2022
INNALILLAHI WAINNA ILAIHI RAJI'UN 😭
Fatima kenan wacce ta rasa kafarta sanadiyan hasarin Mota
Wish you quick recovery
Muna mata barar Addu'a
Allah ya bata lpy
Allbarkacin annabi Muhammad da alqur'ani ya Allah duk Wanda ya dauki hannunsa Mai albarka ya tura wannan sakon zuwa group goma 10 Allah ka rabashi da kunyar duniya
Kunyar lahira
Kuncin rayuwa
Azabar Kabari
Zina da luwadi
Hassada da kyashi
Ka Kuma hada shi alkairin dake cikin duniya da lahira allbarkacin annabi Muhammad SAW