
05/14/2024
๐๐ฏkyawun halittarmu da yalwar lafiyarmu duk za su kare, abin da kadai ke amfanar
da mutum shi ne lapiyar zuciya.๐ฏโ
Ka zabi rayuwar duniya fiye da ta lahira, bayan ba ka san yaushe za ka mutu ba. Mu koma ga Allah.๐ฏ๐
Allah ka tabbatar da zukatan mu kan addini kasa mu mutu muna masu Imani๐คฒ๐
ฦan mutanen Tuge ๐๐๐ฅฐ